@siyasar__arewa__20: “Wani, idan ka ga ya fito ya ce yana son ya zama gwamna, ko gidansa bai iya shugabanta ba. Amma idan yana da kuɗi, ko ya samu ɗaurin gindin wani, sai ya zo ya yi ta abin da ya ga dama.” In Ji Gwamnan Jihar Katsina, Dr. Dikko Umaru Raɗɗa. Me zaku ce?

SIYASAR__AREWA__2027
SIYASAR__AREWA__2027
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 22 November 2026 08:16:14 GMT
2797
112
2
5

Music

Download

Comments

bilalblb502
bilal b :
Amma kamar da Abba Kabir Yusuf yake wlh
2026-11-22 08:38:37
0
the_bature
Mubarak Bature :
🥰🥰🥰
2026-11-22 08:29:02
0
To see more videos from user @siyasar__arewa__20, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About