@yusuf.gummi: Wani malamin addinin Hindu a Indiya, Pandit Vijay Kumar Sharma, ya bayyana cewa saƙon Annabi Muhammad ﷺ ba ya takaita ga Musulmi kaɗai, domin yana magana ne ga ɗaukacin bil’adama. A cikin wasu bidiyoyi da ke yaɗuwa a kafafen sada zumunta, Sharma ya ce Manzon Allah ﷺ ba naku kaɗai ba ne, namu ne ma. Malamin, wanda ake dangantawa da halartar tarukan tattaunawa tsakanin mabiya addinai daban-daban, ya kuma yaba da yadda Musulunci ya ɗaukaka matsayin mata tare da kare mutuncinsu da haƙƙoƙinsu, idan aka kwatanta da wasu al’adun da suka wanzu kafin zuwan Musulunci.
Yusuf Gazura Gummi
Region: NG
Sunday 22 November 2026 11:03:48 GMT
Music
Download
Comments
LAMIDO PULLO :
ku gaya mashi cewar allah shine na kowa amman ANNABI S.A.W. na masu sallah ne
2026-11-22 13:41:55
34
Aliyu Master me :
Allah ya karawa annabi daraja
2026-11-22 13:39:19
11
Abubakarusman 08027910986 :
Allah shine nakowa Amma annabi namasu sallahe 🥰🥰
2026-11-22 14:00:02
4
Trouble M@ker💯 :
Allah na kowa ne
amma annabi saime sallah
2026-11-22 14:58:16
4
✨ KHADY’S GALLERY & MORE ✨ :
Karya kake Annabi sai mai sallah 🥰🥰
2026-11-22 15:38:39
1
Tukur Umar :
annabi.muhammat.namesallane
2026-11-22 16:12:42
0
Sarki :
He is absolutely right
2026-11-22 15:35:41
0
Simple wear collection :
and that's the Fact Rahmatullil aalamin (a mercy to mankind)
2026-11-22 15:33:43
0
Abdoul aziz Isa :
Eh wana gaskiya ne
2026-11-22 13:27:59
2
💸Big Sadiq😎 :
Absolutely right 💯
2026-11-22 15:44:47
0
Basiru :
yes is true
2026-11-22 13:28:30
0
Basharbb :
jama'a muji tsoron Allah ☝️
2026-11-22 13:26:49
1
rabiuabubakar157 :
gaskiya ne wannan 💯
2026-11-22 16:23:15
0
Assoumane Na Allah Halirou :
MASHA ALLAH, Allah ya sa ma musulunta
2026-11-22 15:53:52
0
💫MIFTAHUL KHAIR💫 :
حق
وماارسلناك الي رحمة للعا لمين
2026-11-22 14:48:27
2
NO KING AS GOD 🤟🤟 :
allah sarki
2026-11-22 16:21:27
0
AMINU YARO :
Alahamdulillah
2026-11-22 16:12:55
0
☠️☠️abba😎 :
yafara gane gsky wllh
2026-11-22 16:22:02
0
Shafiu Abdullahi :
annabi na dukan musul mai ne
2026-11-22 15:48:18
0
lasmar :
saw
2026-11-22 16:06:28
0
Musbahu Ahmad :
mungode Allah dakayardada akwai manzon Allah
2026-11-22 16:12:10
0
DEAR MAMA💕✅✅✅ :
يا رحمن، إنه يعلم الحقيقة بالفعل 💯💯
2026-11-22 15:53:41
0
Sadiq Gold :
Saw🥰❤️
2026-11-22 15:52:20
0
🥰saiyidina 🥰 né 🥰 :
s a w wanan Gaskiya né
2026-11-22 15:49:21
0
muhammad Rabbeel khaleed :
Allahumma S.M.W
2026-11-22 16:13:42
0
To see more videos from user @yusuf.gummi, please go to the Tikwm
homepage.