@sakinahnikahfoundation: BUDURWA DAGA KANO BENUE ( YAR ASALIN JIGAWA) PROFILE ID:SNF0502. - Shekaru: 20. - Genotype: AA. - Blood Group: O negative. - Kalar Fata: Fara. - Tsawo: Matsakaiciya. - Nau'in Jiki: Sirriya. - Yaren Haihuwa: Hausa. - Sauran Yarukan da take ji: Hausa, Yoruba, da Turanci. - Akida: Ahlus-sunnah. - Karatun Boko: Secondary School. - Karatun Addini: Tayi saukar Al-qur'ani mai girma. - Rashin Lafiya/Lalura: Babu sai dai ta taba yin accident aka mata dinki a kasan idon ta. - Aiki/Sana'a: Babu. - Matakin Rayuwa: Wadata. - Gida: -Amincewa da Auren Namiji mai Mata: Idan dai zaiyi adalci ba komai. -Amincewa da Auren Namiji daga wani gari: -Amincewa da Auren bazawari mai Yara: SIFFOFIN MIJIN DA TAKE NEMA: Ya kasance mai addini wanda ya dauki addini da muhimmanci, kuma ba mai zagin mace da iyayen ta ba, idan so samu ne ya zama Dogo. Lokacin da take fatan yin Aure: Nan da shekara 2. Idan kana son ta da gaske kayi mana magana a WhatsApp: 07072777177. #SakinahNikahFoundation #HalalMatchmaking #muslimwedding

Sakinah Nikah Foundation
Sakinah Nikah Foundation
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 22 November 2026 14:05:34 GMT
6174
293
19
14

Music

Download

Comments

uthmahboy
𝒟𝒜𝒩 ℳ𝒜ℳ𝒜𝒉 :
In so da gsk
2026-11-24 19:30:03
0
ambassadeur404
monde :
asalam alekum fatan za ta iya zama a niger ?
2026-11-23 15:21:25
1
alajiib
ALHAJI IB :
Allah yakawo nagari
2026-11-23 13:15:59
1
albashirmd
Bashir Mustapha Dahiru :
Allah ya kawo na gari
2026-11-23 12:30:47
0
user23986692810612
Mannir Danamo :
aslm inada mata da yara hudu zaki auri mai mata da yara
2026-11-22 22:31:21
0
umarmusa1020
omar clothing :
Benue daga Wani side
2026-11-22 22:52:58
0
abubakarmusa172
A M G :
Nima Benue Jigawa and Kano
2026-11-22 14:38:39
0
zahraddeensalisui
ZAHRADDEEN SALISU ISMAIL :
ALLAH YA XABA MATA MAFI ALKHIRI
2026-11-22 15:09:21
0
rabiunyusif
RABIU N YUSIF :
benue tayi nisa da Kano ne ko jigawa sai mu gani idan andace to
2026-11-22 14:35:50
0
abba8290
Abba :
Allah yabamu nagari
2026-11-24 11:48:53
0
abubakarmustaphu7
abubakarmustaphu7 :
good morning
2026-11-23 09:34:38
0
ahmad.kogo
ahmad kogo :
Allah kabani mata me kudi
2026-11-22 20:01:03
0
ciromahassankt0
ciroma hassan kt :
Am interested
2026-11-22 15:17:20
0
rabiunyusif
RABIU N YUSIF :
ma Sha Allah
2026-11-22 14:13:38
0
ehp.noor4
senior health superintendent :
kaga o negative idan mijin ya kasance o positive koma wnn nain jini ne indai positive ne dole sai da roGham injection to prevent haemolytic disease of the unborn baby ko kuma frequent pregnancy termination
2026-11-22 16:12:53
0
adamibrahim4051
adam Ibrahim :
gsky de kam Bbu Bukata
2026-11-23 09:55:20
0
alhaj.adam.mohamm
Alhaj Adam Mohammed :
👌👌👌
2026-11-23 08:35:21
0
abdurrahmanklw
2A investment :
🚈
2026-11-23 09:22:51
0
ameermuhammad386
 أمير محمد  :
Yanzu abinda sarkin daura yayi ya kyauta 😣😣
2026-11-23 05:51:23
0
To see more videos from user @sakinahnikahfoundation, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About