Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@labarai24: Akwai alaka mai karfi tsakanin Kwankwaso da Bola Ahmad Tinubu. Cewar Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf.
Labarai24
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 23 November 2026 05:21:21 GMT
72278
9378
372
734
Music
Download
No Watermark .mp4 (
4.98MB
)
Watermark .mp4 (
4.98MB
)
Music .mp3
Comments
Aminu goma :
Zan iya yadda da wannan maganar taka amma Dai duk da haka da yardar Allah falle daya ce
2026-11-23 07:05:39
30
khadija sulaiman :
Dan Allah ku fuskanci maganar Abba
2026-11-23 07:03:45
25
Baffa Ramsey :
Abba wallahi wannan abubuwan da kake fada Daman Duk munyi hasashen haka Kuma wallahi Kwankwaso yaci amanarka .Kuma insha Allah Sai ka zarce
2026-11-23 06:00:00
32
Agent80 :
Wai abba ne zai hada kwankwaso da Tinubu 😂😂😂
2026-11-23 06:03:22
33
Nura J Yanchibi :
Da gwamna Abba bai cika alƙawarin da suka yiwa Tinubu ba yaƙi komawa APC da Tinubu gaba daya arewa zai yiwa kallon marasa alƙawari
2026-11-23 06:21:32
22
shuaibu muhammad wazeeri :
Totally wannan guy din ba leader baneba
2026-11-23 06:42:51
16
ONE MAN STANDING.📶 :
wWlh dama mun fada Madugu Tinubu yakewa aiki indirectly
2026-11-23 07:52:33
9
bn_Ali :
Jama’a yaga kamata ayiwa gwamna adalchi aduba lamarin nan
2026-11-23 06:13:41
21
shuaibuadamu35@gmail :
in shaallah abba sai ya zarce
2026-11-23 08:15:56
11
baban ummi :
hmm kaji wai abba ne ze hada kwankwaso da tunibu,
2026-11-23 06:20:28
5
fateema yobe :
Allah sarki abban kanawa ga haquri ga biyayya
2026-11-23 06:17:02
5
Itz Bellö Abdül :
AKY Gø-AGĀ!n✌️🥰
2026-11-23 09:31:04
0
A&k Arab✅ :
Shadda yadi man less available
2026-11-23 08:41:25
0
Shamsudeen idris :
kwankwaso shine matsalar Kano Allah yamana maganinshi
2026-11-23 07:34:54
7
Maman twins :
Allah ya isa mu yan’ Nigeria shari’a ce kafin ayanke hukunci sai anyi sharadi😭🤦♀️Baza’ayi shari’a sabida Allah ba😭😭😭
2026-11-23 06:27:59
9
Usman 247 :
Rasdan f1 ce insha Allah
2026-11-23 09:23:02
0
Iya Addini 🇳🇬 :
Ke nan Rabiu ne ya ci amanar alqawari😭😭
2026-11-23 07:21:53
8
YOUNG BLACK :
at all this guy he's not a good leader what he's trying to tell?? I didn't get him
2026-11-23 08:42:28
0
Abdulrashid musa :
Allah yasa Shiru na ya zama mafi alkhairi
2026-11-23 05:58:33
6
FULANIA COLLECTION. :
Wlhy abba ka futa a Raina gaba daya
2026-11-23 07:30:18
1
Noble_yousuf :
gaskiya Abba bashi da laifi, wallh kwankoso bashi da kirki, always shi yana neman wanda zai fada dashi shi bai yadda ya zauna baya fada da kowa ba
2026-11-23 07:12:10
0
hussaininaziru :
gaskiya mutuminnan ba dansiyasa bane
2026-11-23 07:13:21
3
Tauhidi tushen addini :
to Dan me za'a koma APC,tinubu yayi abunda za'a koma ne?
2026-11-23 07:07:10
1
Mo :
Allah yana kan tonawa kwankwaso asiri.
2026-11-23 08:28:04
1
almustapah ridwan :
wlhy Abba da Dan siyasa bane
2026-11-23 08:51:09
1
To see more videos from user @labarai24, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
Her legs sank into the sand, but she managed to get out and even laughed about the situation afterward. However, this is a fictional story based on a real event, created in a meme style for entertainment and educational purposes. #3danimation #realstory #tiktokusa🇺🇸
#vaychongnang #hangfinday #xuhuong
Growplus nhà Nutifood thì các mom tren tâm về chất lượng #nutifoodsweden #suadinhduong #tangdekhang #tieuhoatot #growplusvangsuanon #nutifoodgrowplus
#صالح_ال_مانعه #fyp #gjhfjkibvdesain
Tham gia buổi LIVE của chúng tôi để nhận nhiều khuyến mãi độc quyền!
กางเกงซึมซับผู้ใหญ่โปรแคร์ #โปรแคร์แพ้นท์byเซอร์เทนตี้ #โปรแคร์เจนไหนก็สวมง่าย #vegajobs #เผื่อใครถามว่าซื้อที่ใหน
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy