@siyasar__arewa__20: A hirarsa da BBC, Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana ainihin abin da ya faru tsakaninsa da tsohon ubangidansa na siyasa, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, har suka raba gari.
SIYASAR__AREWA__2027
Region: NG
Monday 23 November 2026 05:30:23 GMT
Music
Download
Comments
shehu jaha 2 :
wlh wlh wlh gaskiya yafada wlh allah kuwa
2026-11-23 06:20:36
47
baichi022 :
wllh abba yafi kwankwaso zama dattijo
2026-11-23 06:48:36
35
San Gao Com ltd. :
Dama Kwankwaso Dan Kasuwa ne.
KO NDC ma kasuwanci zaayi wa APC.
2026-11-23 08:15:01
16
al-musty :
mufa wlh babu abinda zaka fada mana muyarda dakai malam
2026-11-23 06:28:56
7
KANO CITY LAMBU✅ :
hmmm karya ne wlh
2026-11-23 06:44:48
15
esdeeque :
makafin siyasa basa ganin gaskiya, duk wannan bayanin ba za su gane ba
2026-11-23 07:20:14
14
Hadiza Ibrahim :
wallahi abba kana ban tausai bakaike mulkiba kuma anshigomaka dasiyasa agidan aure
2026-11-24 19:12:32
3
Golden V.O.A 💔☠️🔐 :
komai kafada sai kasauka in sha Allah falle daya ce
2026-11-23 07:38:26
3
Almiskinu Billah :
karya ne. bamu yadda ba
2026-11-23 07:44:51
3
nazir adam naibi :
firm din ya fito
2026-11-23 22:49:23
0
adamusarki :
Abba must goooooooo
2026-11-23 11:20:29
0
OGÆH_ÄBDUL :
Abba 2time insha allah
2026-11-23 08:01:47
2
FATIMA TA ANNABI❤️❤️ :
Masha Allah Abbanmu Allah ya baka nasara 4+4 insha Allah
2026-11-23 06:25:26
11
abban aiman :
kafishi gaskiya abba
2026-11-23 06:03:21
8
Abbas Golden boy ✅♥️✈️ :
na rantse da girman Allah Abba gaskiya yake fada
2026-11-23 11:42:06
4
MUHAMMAD SANI.1 :
gaji gaskiyar gaske
2026-11-23 06:01:02
7
sarkin daki MDS :
naji n kara sonka Abba wlh
2026-11-23 06:58:06
7
S, ADAM ME SHADDA🎽🎽 :
karya ne
2026-11-24 14:36:08
0
Āsee's Royal Empires 👑 :
Da iznin ALLAH Abbah se yyi 8
2026-11-23 14:53:56
2
Umar Ahmed Dina :
kanawa kuyiwa Abba Adalci
2026-11-23 12:09:42
2
Tasiu Lawan :
gaskiya Abba ka kama wani layi mara kyau
2026-11-24 07:22:13
0
💌Official IDRIS USMAN💗 :
Malam wllh a wannan lokacin da muke ciki karka yarda da kowa saboda cin amana ya zama ruwan dare
2026-11-23 12:02:46
1
user2855432054138 :
alhamdullah abba kawanke kanka kwankwaso akwai son abun duniya
2026-11-24 14:43:01
1
ahlan wasahlan :
yarfiiiiiiiiiiiiiiii kenan
2026-11-24 11:07:25
1
sadiq :
abba bashida laifi
2026-11-24 05:12:43
1
To see more videos from user @siyasar__arewa__20, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.