@arewa.prince: 'YAR SARKIN ALJANU DA RAKUMI | PART 1 TO 4 AHADE 😱🐪 CIKAKKEN LABARI! Daga Farko Har Karshen! Wannan Labarin Zai Baka Tsoro, Zai Baka Mamaki, Zai Baka Dariya! Kada Ka Tsallake Ko Daya, Domin Kowane Part Yana Dauke Da Sirri! Ka Kalla Har Karshen Ka Fada Min A Comment, Shin Yarinyar Aljanu Ce Ko Mutum Ce? 👇👇 Part 1 To 4 Ahade - Kallon Daya Tak! Ku Biyo Ni Domin Part 5 Da Sauran Labarai! #yarsarkinaljanu #aljanu #rakumi #labari #hausalabari

Arewa Ai Comedy 😂😂😂
Arewa Ai Comedy 😂😂😂
Open In TikTok:
Region: DZ
Monday 23 November 2026 06:20:15 GMT
230795
38614
1009
1019

Music

Download

Comments

abdulmaliktameem
Abdulmalik Tameem :
Duk duniya babu wanda al’ummarsa suke son Sa kamar Annabi Alaihissalam. A cikin soyayyar ne akwai wanda idan yana shan zuma; da za’a faɗi sunan Annabi Alaihissalam wallahi sai zaƙin sunan ya danne zaƙin zumar. A cikin soyayyar ne; akwai waɗanda soyayyar su ta kai ko suna rashin lafiya sun fita daga hayyacinsu, ana faɗar sunan Annabi Alaihissalam sai su dawo hayyacinsu. A cikin soyayyar ne; akwai waɗanda duk nauyin laifin da akayi musu, ana basu haƙuri akace dan Annabi Alaihissalam to sai su haƙura. Ƙari wallahi, mun ji a cikin sahabbai wacce aka kashewa mahaifi da ʼyan uwa da miji ranar yapin Uhud, amma tace duk abinda zai faru mara daɗi indai bai taɓa Annabi ba, to wannan abin ba komai bane. Wanda duk yake son Annabi Alaihissalam a cikin zuciyarsa, matuƙar zai ji zuciyar ta motsu da wannan soyayyar ba shi ba shiga wuta, akwai a cikin sahabbai wanda yake aikata wani abu na saɓo, sahabbai za su tsine masa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam yace musu: “Yana ƙaunar Allah da ManzonSa” wannan ya nuna cewa ita wannan soyayyar garkuwa, mai yin ta ya fi gaban a tsine masa, kuma komai daren daɗewa sai ya daina saɓon da zai kaishi ga wuta. Allah ka yarda mu so Annabi Alaihissalam so na haƙiƙa ba na da’awa ba
2026-11-23 15:48:28
8
alo.zabi
alo zabi :
Next
2026-11-23 08:09:18
7
abbantwins32
Mubbe na Allah :
dan allah sailuba nima ki hadu dani🙏
2026-11-23 07:42:00
9
userslidequeen
Slide queen 👑💋💔 :
ni damuwata na samu saurayii 🥺🥺🥺
2026-11-23 14:41:00
0
hessanalabbuda
Hessana labbuda :
Allah sarki mata burinsu a kawo musu kwai
2026-11-23 08:27:08
8
mohammadusmankudu
Mohammad Usman kudu :
Umaru mai walda
2026-11-23 14:22:45
0
user1797681208
Ibrahim Hassan :
2222222222222222222
2026-11-23 10:27:07
2
a.yaki5
A yaki :
next part
2026-11-23 12:58:52
1
kwailace8
Kwaila ce :
su ummaru ansha siyayya
2026-11-23 15:54:17
2
user6854331902800
user،٠٠٩٦٦6854331902800 :
الجزء الثاني
2026-11-23 09:38:50
2
mamadou.senyi
Hakim :
Wly
2026-11-23 10:40:37
3
alacsonsasualaida
Alacson Sasualaida :
sunana
2026-11-23 13:59:13
2
sandraadamu246810
Miss Poly :
next please
2026-11-23 09:34:55
3
sirautansarki4
autan💥 sarki💥dole💥 :
allah ameen
2026-11-23 08:12:02
4
basho_koulki
B̳A̳S̳H̳O̳🇳🇪 :
nagaba
2026-11-23 09:41:29
3
warleader761
Saliu ABU 🙏🙏 :
3
2026-11-23 08:58:30
4
atiku134
atiku134 :
next
2026-11-23 08:07:43
3
hamzamuhammad27192
hamza B L K :
next
2026-11-23 13:09:42
1
hgmcollection01
H.G.M COLLECTION :
Azo asai tirarurruka
2026-11-23 14:40:31
1
cchoukruhouseini
A. B. T. N. A nanik oa ll :
hhhhhhhh
2026-11-23 12:17:53
0
rachid49122
RACHID :
,1234567
2026-11-23 07:13:29
3
user6873965874460
user6873965874460 :
2026-11-23 09:16:55
3
murtala.ahmed.ali
Murtala Ahmed Ali :
next part
2026-11-23 13:53:23
1
mohamedabdoulay83
tana boy. :
partie 3
2026-11-23 08:26:26
1
user9124472387543
flyboy@angwal :
see next video
2026-11-23 08:25:23
4
To see more videos from user @arewa.prince, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About