@techwithaliyu: Kana son kashe amfani da Data na WhatsApp kawai, amma sauran Apps ɗinka su ci gaba da amfani da Internet? 👀📱 Ga wata dabara da za ta taimaka maka wajen sarrafa amfani da Data a wayarka. Ka kalli bidiyon har ƙarshe domin koyon yadda ake yi! #TechWithAliyu #ArewaTechExplainer #WhatsAppTips #DataSaving #PhoneTips