doctor inada matsalar yarona kataimakamin da number ka
2026-11-23 20:37:54
7
my Halal💔💔 :
tab Aini tawa tamutu murus
2026-11-23 21:31:42
1
balkisu Muhammad :
likita mu mata talakkawa masu tsarki da ruwan zafin da aka dafa akan icce warin hayakin nan baya Koh Mai acikin jikin mu🙏
2026-11-23 21:10:12
2
Amina Nuhu :
kuzo muyi istimna'i tare
2026-11-23 21:32:37
2
Farida :
Assalamu Alaikum, Doctor dan Allah ina fama da wani ciyo yau a kalla sati 7 bana iya fita, Sallah ma a zaune nke. abun ya fara ne da faduwar gaba, so daga nan se abun ya juye da Jan jiyojin Jikina, tsokar jikina na rawa, abun yna yawo gaba 1 Jikina, Munje hospital anyi admitting dina, nayi 4days a can sbd anyi blood test anga Ulcer d maleria, then suka min treatment insu. but still abun har ynz ina jin shi. again muka chanja hospital aka je aka yi Blood test har guda 2 da km urine test and Duka results din is fine ba'a ga ciyona ba nd still abun ina fama d shi har ynx. pls ko akwai wata Shawara da zaka bani ?.
2026-11-23 21:07:13
2
Call Mee Alhassan :
Azumi takawa yake sawa Dr ni wlh Magani tawa Aure akwai
2026-11-23 21:54:19
1
rabiuabubakar157 :
ba Aya manager azumi ba Bana manzon Allah bane
2026-11-23 21:21:42
1
Ameenah musa :
Kai doctor 😂😂😂😂
2026-11-23 20:41:22
5
Yar Hajiya 🤍✨ :
Nekam nafi son kudi akan aure gaskiya
2026-11-23 21:29:52
0
كٓمٓلْ سٓإِيدْ :
wlh sha,awa tayimin yawa sosai
2026-11-23 22:15:43
1
ayshartbintuyelwa :
Aslm Dr dan Allah menene yake sa kafan mutum da hannunsa yanayin zufa hk kawae?
2026-11-23 21:37:35
0
official yahaya UK :
dr me yake sawa mutum yana shan ruwa amma baya fitsari sosai ko kuma wataran kaji yana ma kasa riƙe fitsarin please 🥺
2026-11-23 21:48:11
2
King Suleiman 👑 :
Masha Allah Doctor
2026-11-23 21:46:00
0
Samira Ibrahim si :
thanks
2026-11-23 22:17:44
0
Amina Nuhu :
Gani kullum Sai istimna'i nakeyi
2026-11-23 21:32:31
1
khaleepha :
muna godiya doctor
2026-11-23 20:52:53
4
Aminu Ibrahim :
Allah yasaka da alkairi
2026-11-23 20:40:59
2
Malam drz :
to nidai Alhmdllh ba aure gareniba amma tawa bata hanani komai