Shekara 95 wlh ko wanka yayi mata banaji araina wlh zaiji wani abu. Mutane sunkasa gane addinin namu akewa zagon kasama Allah yakyauta
2026-11-24 07:23:16
11
Abdulhakeem :
Amma manzon Allah ya ce ko da Fatima ce ta aikata laifi, sai ya yi mata hukunci
2026-11-24 14:22:04
6
More you :
Wallahi wannan hadasin baakan barna yake magana ba na rantse da allah domin manzon Allah bai yarda da barna na ba duk girman sa da ilimin sa ko sauratar sa ko kudin sa,tabbas manzon Allah adaline kuma bai taba hoton bayan san rai ba,
2026-11-24 07:09:41
3
suturan_hausa :
Tunda malan ibrahim Khalil yake awajena nidai ba tabajin maganar shi dataimin dai dai kuma taimin ma’ana babu abun yadarwa ba kamar wannan
2026-11-24 08:10:28
10
user3500619481004 :
saboda zalinci ko
2026-11-24 04:08:56
5
Aisha usman :
yanxu so shalmidiya nefa
2026-11-24 11:23:47
1
Bello Inuwa Darazo :
jarrabawan mai martaba kenan, Allah ya yafe masa, al umma muyi hakuri ba wanda yasan gobe.
2026-11-24 14:51:25
2
REAL—ASHIRU_10!!!! :
ameen yarabbi
2026-11-24 14:20:55
0
Hassan :
Allah SWA Ya kara tsare mana mutunchin mu da na manyanmu
2026-11-24 20:05:50
4
muh'd jibreen :
wannan haka yake
2026-11-24 06:16:53
1
Ammar_au :
Masha Allah. Allah ya saka da Alkairi
2026-11-24 05:44:01
8
ENG LAWAL :
babar matsalar mu aarewacin nigeria banbancin akidu kowa neman laifin kowa yake .
2026-11-24 07:04:18
5
M ABBALE TRADING CONCEPTS :
Hmmmmm
2026-11-24 11:57:59
1
@baffaaz :
MALAM ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI, WANNAN SHINE FIQHU A SHARIAH
2026-11-24 10:14:18
4
AL-WALIDAIN College :
Fahimtarka se me HANKALI
2026-11-24 13:08:22
2
Abdoul Nassirou Boubou Faria :
wlhy gaskiyane malan
2026-11-24 14:12:18
1
bashir jibrin :
toh Allah ya kyauta
2026-11-24 11:55:37
1
AAS PRIME PROPERTIES LTD :
Allah ya sakawa malam da alkhairi na fadi haka baaji ba shi bayya na barna yafi barnan laifi shiyasa kullum muke Shan wahala
2026-11-24 21:15:33
1
user5222618569436 :
kuma Allah yace ayi adalci akan kowaye . hukuncin da akayiwa talaka akan laifi haka za aiwa Mai mulki wannan shine adalci
2026-11-24 07:04:50
4
bashir jibrin :
Zancen gsky wannan maganar sai an zauna.
2026-11-24 06:43:13
2
CURTAIN PALACE :
JAZAKALLAHU BIKHAIR KAJI AIKI DA HANKALI
2026-11-24 08:08:56
3
Ufarouk :
STARCOMS. Wannan fahimtar kace kawai
2026-11-24 10:01:41
0
To see more videos from user @aboukar.mmd, please go to the Tikwm
homepage.