wllh Tunda nake a'rayuwata ban taɓa jin magana akan addinin musulunci medadi me ma'ana kakan na bawan Allah nan ba , Allah ya saka da alkhairi Allah kuma ya kara basira wllh da za'a sama malamai kalan ka a Nigeria da man sama sauki Sosaiii , Amma wasu mutanen masu faɗan Gsky dazaran Am basu Aban Duniya Shikenn zasu dena faɗan Gsky da suke faɗa Allah yasa baka daya daga cikin su Allah kuma ya kara basira🤲🏻🤲🏻🤲🏻🙏
2026-11-24 06:27:51
42
❤️masoyin_shehu01 :
yan uwa muso barhama ❤️
2026-11-24 09:55:00
19
khadimul Qur'an 673348 :
Ibrahim Khalil
Ibrahim makari
Ibrahim masussuka
wadannan su sun ɗan fahimci haka
2026-11-24 07:15:42
21
EMZET GLOBAL ABAYA :
A wurin Allah kadai ake neman magancewar matsaloli… ziyara kadai ake zuwa wajen Manzon Allah S.A.W wannan shine abunda ya tabbata A shari’a… ubangiji Allah ya yaye mana dukkan matsalolin mu
2026-11-24 13:08:10
7
Ya'aqub Yusuf Muhammad :
nifa wallahi da'awar malam ALBANY Tafi ta duk malamannan burgene da tsari
2026-11-24 06:37:16
8
Abdulgaffar El Manseer :
Raba Kan alumma politics ne, Shiyassa last last Duk malamman sun zama yan siyasa.
2026-11-24 09:23:45
5
mujahidabdullahi373 :
ba Aya ba hadith
2026-11-24 16:44:35
0
usama sani abdullahi :
Ni gabadaya banida ja akan maganganun daya fada tabbas gsky ne
amma ya batun cewa idan gabadaya baku iya warware abunda yake damun kuba tashi atafi wajan manzon allah s a w
to abunda nakasa ganewa kuma nk so ayimin karin bayani, shin shi za'a kaiwa kukan matsalolin da muka taho dashi tundaga gida ya warware mana kokuma wani abun ake bayani wanda ni hankali na be kai wajan ba. allah y saka muku da mafificin alkhairi 🥰
2026-11-24 13:50:06
0
Saifullahi Muhammad guga :
Allah yakara hasken zuciya 🥰🥰🥰
2026-11-24 06:01:35
5
EMKAY-AZEEZ FX :
Allah ya jiƙansa malam yahaya masussuka
2026-11-24 05:57:12
7
bash ne :
gaskiya you educated 💯
2026-11-24 12:56:31
0
lafenwa...Humanitarian :
Real explanation 4ver[Hands open][Power]
2026-11-24 10:28:51
0
sarki :
wanan gaskiyane mutumena muna godiya 🙏🙏
2026-11-24 11:58:02
4
Asak :
Akwai wani malami da yake da albarka ne. Wasu malamai sun halaka sannan suna kokarin halaka masu binsu, malamai 90% a Nigeria sun halaka sannan suna halakarda mutane.
2026-11-24 06:40:47
5
Ahmad musa kku :
aminsumma ameen
2026-11-24 06:37:08
5
Sani na Ado fashion house🛍 :
you're right
2026-11-24 12:44:38
0
£HARAFA 77✌🏽 :
Wanna gaskiyane brother
2026-11-24 10:57:33
0
Abdul :
wisdom 👌
2026-11-24 11:59:49
0
abdoulrahamane 🔋🇳🇪 :
Wlh na dau darasi sossai kuma ina godiya sossai 👌
2026-11-24 13:25:53
4
abdurrashidsulaiman :
gsky nagamsu da maganarka Allah y saka da alkairi
2026-11-24 12:24:42
4
alhajimusaalamin :
Allah yasaka da Alkairi Sayyadi
2026-11-24 06:08:11
4
sylvio :
Allah ya qara basira
2026-11-24 06:41:06
4
Bako Ali Alkali :
🥰masha Allah may Allah bless you
2026-11-24 14:04:29
1
To see more videos from user @aimgijiji, please go to the Tikwm
homepage.