nidai wllhi Allah ban yarda ba sabo da mutuminan ya manyanta idan kuka duba bai ma san meyakeyi ba haba jama a muzama masu hankali mana da tinani dan Allah
2026-11-24 19:23:35
2
R U R FOOD STUFF :
WLH kudaina kuka damancan shiryawa akyi kuma in sha Allah zai sakamasa
2026-11-24 21:59:48
2
Ŝãmîpḥâ Mâłîķãẅâ💊💉🩺 :
kafin kace komaii, kaƙaddara mahaifinkane/kine zakajii yadda akejii😢
Allah yabaku ikon cinye wannan jarrabawarr😭😭