@mubarakmuhammad655: alhamdulillah #relatable #mk2rawa #viralvideos #relatable #fyp

Mk2rawa
Mk2rawa
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 24 November 2026 13:33:28 GMT
28122
4286
249
306

Music

Download

Comments

narnah554
NANA :
Silent killer
2026-11-24 17:07:40
18
auntyhajjaa
Baby Dior 💎 :
irin saurayina ne😍
2026-11-24 16:00:02
14
amina.muhd1
Amina Muhd :
dq mijina kke wlh,baya kalamai Amma kowwa y ganni dashi ko yanuwana sai suce Yana sona sosai kawai fada ne baiyi wato inna shiga masifa ko jinya mamata ma sai t jira wlh,haka innayi laifi ko anxo ana min fada shi xai koma tausayina d bada hakuri snn Yana son balain son yarana ance wai sonsa yake min yasa yarana m daban ne gareshi akwai lkcin Daya bani android wayarsa Daya siya shi Kuma y rike keypad wlh ko ynxu wayata tafi tasa alhamdulillah har aure y kara amma wlh nasan yafi sona ta gaji t tafi sbd tace wlh baya sonta sai ni nii Kuma bana gani sbd baya fada a baki saidai aiki
2026-11-25 14:35:34
8
beekay200
Beekay :
Wai a wannan musayar wutar da akeyi wani har koyar da soyayya yake 😭 Allah mai iko
2026-11-24 23:04:30
6
munishat8
munishat :
Allah yasa mudace 🤲🤲
2026-11-25 13:32:19
1
khairatusman817
khairiyya :
Hmm especially if he's good looking & hard working 🤗💞
2026-11-26 10:50:30
1
jeederh12
jeederh 💕💓 :
Love dat 🥹😞☹️😩
2026-11-24 18:30:08
0
princess.khaeesar
🦋Princess Khaeesar 🛍️ Scents :
Nii damuwata asiya turare😥🥺
2026-11-25 14:43:52
3
aminakhalil138
Amina Khalil :
Amin ya allah wllh kam irinshi nake son
2026-11-25 21:15:20
3
zarahkusah
Fatima Zarah :
Masha Allah you are handsome
2026-11-25 18:49:43
0
aishanegus8
Ayshart🥰💞 :
Kaima kayi kama dasu🤭
2026-11-25 08:15:01
2
momhuda01
halima lawal kazim :
ni kam Ina matuqar son soyayya Allah ya bani romantic Man 🥰
2026-11-25 13:29:38
0
fatima_hassan001
Fatima-🤍 :
inada 12 muka fara soyayya da raurayina shikuma yana 18 alokaci yanxu kuma inada 24 yrs old shi kuma 31 finally ansamana ranar aure alhmdllh
2026-11-25 13:08:33
0
mubee.furniture
mubee furniture :
wlh wnn shine tsarinah
2026-11-25 22:27:37
0
leemartcuisine
LeemartCuisine :
Hmmm silent killer kenan🥲 Soyayya dasu saemae haquri akwae ban takaeci
2026-11-26 06:56:03
1
zaraaliyu918
Zara Aliyu :
Alhdlh ni nasamu
2026-11-25 21:26:39
3
usematarbaby247
matar baby 💖🫂💝 :
nice shaida
2026-11-25 20:07:35
1
attajirah3
ATTAJIRAH👊 :
Hmmmmmmm
2026-11-25 19:03:03
0
aisha_purplelover
Aisha 💜✨ :
My mannn🥰🥰
2026-11-26 03:07:33
0
maman_ahmad468
maman_ahmad001 :
Allah sarki hmmmmm ka tabo min tson mikina
2026-11-25 15:58:36
1
kk685824
K&K ȚÙŘĞÀÝ BÀĆĶ ÙP :
Dawa zamu hada kudi muyi aure wallahi da gasske nake
2026-11-25 21:19:59
0
ummussalmaumarjib
itx Afra741771💓 :
Nasamu kuma narasa Allah ka qara hadani da wanda yafishi [Pray]
2026-11-25 18:37:13
0
muhdmrymmimiey
muhdmrymmimi :
Allah yasa mudace kawaii
2026-11-25 13:55:47
0
user740533363126
zee Mai dinki :
nima nawa hakan yake Alhamdulillah abun ba'amagana
2026-11-24 23:18:47
0
nusy8244
nusy :
inada wallahi harya fara bani haushi
2026-11-25 15:06:21
0
To see more videos from user @mubarakmuhammad655, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About