@avdoolmaje: Jawabin Zahara Buhari, diyar tsohon shugaban ƙasa Marigayi Muhammadu Buhari, a garin Daura lokacin da ta rako Dan Uwan ta Yusuf Buhari wajen Yakin neman zaben Tinubu/Dikko 2027 na ƙaramar hukumar Daura. #Tinubu2027 #Radda2027

Malam Abdul Maje
Malam Abdul Maje
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 24 November 2026 13:49:13 GMT
23686
2152
38
104

Music

Download

Comments

mainasara765
mainasara765 :
ashe tana jin hausa
2026-11-24 14:28:32
10
mustaphafaira6
@Mustapha faira :
obi kwankwaso is OK insha allah 💖💖
2026-11-24 20:21:41
1
ummeestrk1
UmmieAysher :
Wlh tafishi iya bayani
2026-11-24 18:15:29
3
saniahameddaura
BANGIS DAN GANGA :
wlh bamayi zancin gaskiya ne wannan bamayi
2026-11-24 14:27:45
2
bash_byk
Bash byk :
Dama ta,iya Hausa
2026-11-24 20:35:46
2
khadijamaikudi170
Chops by Kd :
Ai da ita Tafito [Tears of joy]
2026-11-24 20:33:28
1
idris.md6
Idris md :
albarka baba
2026-11-25 20:00:13
0
yusufyahayadabs
Yusuf Yahaya Dabs :
Na lie sai obi
2026-11-24 20:57:56
1
mojulde11
MOJulde@11 :
APC 4+4
2026-11-24 14:07:02
2
user4959125409373
Buhari Sa'adu Safana :
Ta burgeni
2026-11-24 14:44:30
1
hannah_alkali
_.hannah :
Ehh Lallai baba ya rasu kunsamu inci
2026-11-25 11:07:49
0
yaura.textile.n.g
Yaura textile N.G🇳🇬 :
Aikin naku ne yan Daura
2026-11-25 05:26:40
0
mmeee.70
mmeee.70 :
Daman ta iya hausa
2026-11-24 23:04:58
0
almujtaba20
mujtaba Adam Hotoro :
Allah ya isan mu
2026-11-24 21:10:24
1
elabujanigeria
EL-ABUJA BILBIS :
emm lalai zara'u watau anfito Neman mulki 😅😅 sannu yusufaa Dan baba
2026-11-24 15:44:39
2
maryamuzzamaan
maryamuzzamaan :
Insha Allah sai kun riga rana faduwa
2026-11-24 17:36:40
2
user3300924741596
deeku😎😎 :
za ku jazawa buhari damuwa fah
2026-11-24 21:11:22
2
hmh.collectionnhub
Mhm collectionn hub :
Da tace bata iya hausa ba yanzu waya koya mata
2026-11-24 18:04:00
2
sayyadi_md_al_ajab
MD AL-AJAB WUDIL :
Yarinyar nan yanzu ta Ƙware da Hausa fa
2026-11-24 19:04:56
1
user7540670949561
oum farhan :
wato Yan Daura kunada sauran aiki
2026-11-25 14:53:26
0
ummieyyy001
𝒰𝓂𝓂𝒾ℯℯℯ𝓎𝓎𝓎001 :
𝒯𝒶 𝒻𝒶𝓇𝒶 𝒿𝒾𝓃 𝒽𝒶𝓊𝓈𝒶 𝓃ℯ
2026-11-24 18:45:52
0
abdulamerica_
abdulamerica_ :
bamajin hausa
2026-11-24 21:45:13
0
teemahbeekay1
Teemteem🦋 :
Toh je ki bude hammata garin yin campaign😒
2026-11-24 23:36:58
0
bodddo001
Serene ✨ :
Sunaso suqare abunda babansu yafara😂😂wato bawa tinubu mulki
2026-11-24 18:35:57
0
habibumamman413
Habeeb Nasir :
Tace bata jin Hausa lkc babanta ya shugaban kasa
2026-11-24 14:16:45
0
To see more videos from user @avdoolmaje, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About