@pandodata: #pandodata , #Ahlulsunnah , #ArewaTikTok , and #MuslimTikTok .🚫 Not intended to violate any guidelines. All videos are solely for Islamic enlightenment, learning, and community education.
Assalamualaikum allah yasa wannan sakon ya kai wajenka kuma ka gani munajin dadin shafinka da abubuwa da kake yi amma inason na fada maka wani magana kwannan iya raddi kake dorawa a shafinka wanda hakan daliban ilmi ba ire iren wayannan abubuwa kadai suke so ba yakamata a dinga dowa wa alumma cikkaken vedio da makamantan hakan wanda hakan zai amfani jama'a allah yasa ka gani kuma a gyara
2026-11-25 09:27:01
9
abubakarbala15 :
asadu kasamu matsala
2026-11-25 08:02:35
5
💫Sai-Salati💫 :
Malam Yaja Ƙenan
2026-11-25 13:35:19
3
S.DEEN SUNNAH (A.M.V) :
Allah yasa muyi kyakyawan karshe 😭
2026-11-25 20:36:44
1
BABAKARAMI SA L I H I Gwoza :
gaskiyane mallan
2026-11-25 15:37:59
1
banzee yarone :
Allah yakaramaka lafiya
2026-11-25 12:00:53
1
Aliyu Muhammed shata :
Allah ya karawa rayuwa albarka
2026-11-26 10:11:58
0
Garba Usman Dekwa :
hhhhhhh
2026-11-26 18:48:17
0
Abdulsalam Musa :
Wlh hakane dr Jamilu
2026-11-25 11:27:59
1
user4228850382108 :
yy Dr
2026-11-25 17:51:53
1
khadijasaeed2269 :
family issues
2026-11-26 12:43:55
0
agama cheri amoutou :
😂😂
2026-11-25 07:38:01
2
BUZU__001_QUR_ANI_ZALLAH :
dadina dakai fadan gaskiya
2026-11-26 08:06:47
0
NASIRU HARUNA :
Allah yasakamada Alheri malam Jamilu managodiya Masha Allah
2026-11-26 07:51:21
0
user844459565046 auwal ibrahim :
gaskiyane wallahi malan
2026-11-26 06:23:43
0
Abdulqadeer Ahmad :
hhhhhhhhhhhhhhh
2026-11-25 22:10:01
0
Abba Shu aibu lawan :
Allah ya isah
2026-11-26 08:04:59
0
Adam Muhammad Shareef :
assadul Naira or assadul Sharri
2026-11-26 06:16:46
0
shuaibu hassan :
Allah Yasaka Da Alheri Malam 🛺🛺🛺🛺🛺
2026-11-26 05:10:04
0
alhassane :
🤣🤣🤣🤣
2026-11-26 00:01:19
0
SHEHU NAMADINA :
mlm jamilu Allah ya sa ka da alheri
2026-11-26 19:55:36
0
musa driver 🚛 :
Dr magani mallame
2026-11-26 06:03:02
0
Ibrahim s.g.g. gsh.yobe :
malam jamilu namu
2026-11-26 04:10:38
0
ismaila ila :
Allah sarki
2026-11-26 05:39:57
0
mubarak za :
😂😂😂
2026-11-25 10:07:52
0
To see more videos from user @pandodata, please go to the Tikwm
homepage.