@anasidrishassan: Duniya a shekarar 2050: sarrafa na'ura da tunani, birane a kan ruwa, da jirgin kasa mai gudun fiye da kilomita 1,000 a awa daya. Wacce fasaha ce ka fi tsoro a ciki? #creatorsearchinsights #bollywoodsongs #2050 #ai #fyp
Anas Idris Hassan
Region: NG
Wednesday 25 November 2026 08:27:16 GMT
Music
Download
Comments
Everlight ✨🪷 :
Lokacin muna cikin ƙasa. Allah ya sa mu cika da imani
2026-11-25 16:43:00
36
MJ$ :
nanda wannan 2050 zanzama billionaire in sha Allah.
zandawo Kan wannan comment din a 2050
2026-11-25 11:39:09
15
Teeh❤️🩹💍🦋 :
Amma banda Nigeria koh😂💔
2026-11-26 19:08:01
1
@_Aseyert 💞 :
gashi lokacin mun mutu allah yajikanmu
2026-11-25 14:02:06
7
oga :
ta jirginb kasa
2026-11-26 10:05:24
2
ousmane %% idon Niger🇳🇪👀👀 :
soory Live show 🥰🥰🥰
2026-11-25 14:41:56
1
Fannami :
beautiful lies
2026-11-25 13:59:28
1
[ ™ CHIARMAN ®MAI® GUGUWA™ ] :
lah yalamul gaibu I'll Allah babu Mai sanin gaibu Sai Allah
2026-11-26 13:31:11
1
Hassan Idrissa :
hadda Nigeria
2026-11-26 12:27:38
1
y19 :
Allah ya nunamana lokacin da rai da lapiya
2026-11-26 09:03:54
1
massoyin♥️♥️♥️ Annabi (S.A.W.) :
amma dai ba a Nigeria ba koh
2026-11-26 06:15:32
1
musty :
gaskiya qarya ne
2026-11-26 06:24:58
1
Engr Fullmoon :
biofacturing is the modt dangerous of all
2026-11-25 11:42:21
1
𝑴𝑼𝑯𝑨𝑴𝑴𝑨𝑫 𝑭𝑭 :
gaskiya wannan film ɗin zeyi kyau, dan allah idan ya fito ayi tagging ɗina😎.
2026-11-26 08:15:42
1
cubarsí 237 :
haba
2026-11-26 16:22:11
1
auwalmuazu593 :
hmmmmm
2026-11-25 14:01:36
1
SIRIKIM HAFSA IDRIS :
Ni Damuwata asaye abayar momy
2026-11-25 22:52:30
1
Khalid Shamsu :
nigeria sai gani sai hange🤣🤣🤣
2026-11-25 18:40:02
2
dankasuwadankasuw4 :
Allah sarki lokaci kila namutu ya allah kasa mucikada imani astagafurullah allah kayafemana
2026-11-25 11:23:53
5
baaba sule :
hi
2026-11-26 09:47:43
1
this is not a me🤘💀 :
Wllh ko wace fasaha ta bani tsoro a wannan video Naka 😬😬😬😎🥀🙏
2026-11-25 23:37:35
1
Honourable :
ni dakai duk munkoma ga Allah kafin lokacin
2026-11-26 06:52:22
1
Nurer Mahmoud Umar :
saura shekara nawa kenan??
2026-11-25 15:19:36
1
muby :
komai na iya faruwa da iKon ALLAH
2026-11-25 20:32:22
2
m h m d baban kdj d ft :
lokacin bamanan
2026-11-25 22:32:21
1
To see more videos from user @anasidrishassan, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.