@sirrin.so4: ❤️ SIRRIN SO 💘 Wani lokacin zuciya tana zaɓar mutum ɗaya ne kawai, ba don shi ne mafi kyau a duniya ba, sai don shi ne wanda ya fi samun wuri a cikin zuciyarka. ❤️ Ba yawan magana ne ke tabbatar da soyayya ba, kulawa, gaskiya da amana su ne ginshiƙin soyayya ta gaskiya. Allah Ya haɗa zukatan da suke son juna da alheri. 🤲❤️ SIRRIN SO ♥️💘