@usamamatawalle: SAKABA FIRST | 25/11/2026 Ko da sanyin safiya ne, aikin al'umma ba ya jira! A safiyar yau, Shugaban Ƙaramar Hukumar Sakaba, Alhaji Dauda Muhammad Sakaba, ya fita rangadin duba muhalli da ayyukan gyaransa, domin tabbatar da tsafta, inganta muhalli da kuma ƙarfafa tsaro a yankinmu. Tsaro da tsaftar muhalli alhakinmu ne baki ɗaya. Yana da muhimmanci mu haɗa kai wajen kula da muhallinmu da bayar da gudummawa wajen samar da zaman lafiya. Muna roƙon Allah Ya sanya wannan ƙoƙari ya zama alheri ga al'ummarmu. Ya kawo mana zaman lafiya mai ɗorewa a Sakaba, Kebbi da Najeriya baki ɗaya. Sakaba tamu ce, tsaronta da ci gabanta alhakinmu ne! #SakabaFirst #PeaceAndSecurity #UsamaSakaba✍️

usamamatawalle
usamamatawalle
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 25 November 2026 14:09:25 GMT
76957
9170
236
755

Music

Download

Comments

binnyusuf2
Kareebullahi :
Hausawa kuce Alhamdulillah munfara samun shuwagabannin kirki
2026-11-25 21:32:25
20
thek.i.n.g9
yasir Yusuf Musa :
Wannan fa raba kan Al'ummane
2026-11-25 20:48:21
8
ilyasu_hamidan
Ilyasu Hamidan :
suje ina to? wasu shuwagababbin fah basu da hankali, me kake tunanin wannan zaluncin zai haifar?
2026-11-25 21:52:44
6
yau.kalgo
Yau Kalgo :
Wane irin shugaba ne wannan?
2026-11-25 20:56:25
8
abachaabbanhananh
abachaabbanhananh :
wannan ba leader bane wlh. karka manta akwai mutuwa.
2026-11-25 22:25:58
1
hassanbashir655
Hassan Bashir :
gaskiya nidai shawarata anan cewa yai yace duk macen da mujin ta Baya nan tai Kiran sa yadawo idan Yana da gaskiya
2026-11-25 21:52:52
4
user645766852
Esdone :
Is this the IGP making this order? Police, stop worshiping Mad leaders!
2026-11-25 22:33:57
0
ismaila.ahmed6
Ismaila Ahmed :
har wani qasane daku
2026-11-25 20:29:19
1
hamisu7419backup
Engineer HAMISU :
Hausa zallah kwai wannan shine gaskiyar magana
2026-11-25 21:51:09
3
bazamfarene0
Usama Ridwan :
muna tare dakai Allah sakama da Alkheri mai gida
2026-11-25 20:58:18
5
mahamadounasserna
Mahamadou Nasser Nasser Mahama :
sumafa,in,adamne
2026-11-25 22:15:59
1
ibrahimallasanfilingue
IBRAHIM LOUKI FLINGUÉ 🕌📿 :
wlh mukula da salah akan lokaci ✌️🕌 📿
2026-11-25 22:10:28
4
habibumarfa0
habibumarfa0 :
ubangiji yabaka kariya
2026-11-25 21:47:56
2
youngjejemoney66
MR M$NEY :
wlh sai Allah ya bimasu hakinsu
2026-11-25 22:20:12
0
mummy.b1332
mummy B :
next part
2026-11-25 22:24:21
0
jabiruibrahim428
Jabiru Ibrahim :
Hey, boss, please fear Allah. We will all leave this world one day and go to a place where we will meet, regardless of whether we are rich or poor."
2026-11-25 22:16:11
0
malami.saidu
Malancy 👷👷👷🤲 :
Wawakenan
2026-11-25 22:25:44
0
faruku26
FARUKU SOKOTO :
Wai dan Allah wanene wannan
2026-11-25 21:02:02
0
aminuaminu5750
Aminu Aminu.112 :
masah Allahu 😅😅😅😅😅😅😅
2026-11-25 22:19:38
1
aabaunku
1,love :
insun tuba ayafemusu muhammadu
2026-11-25 22:16:58
1
alingeto
alin_geto :
Dan uwassuba
2026-11-25 21:17:59
3
To see more videos from user @usamamatawalle, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About