@dw_hausa: Kwankwaso ya shiga tsaka mai wuya #labaranduniya #dwhausa #trending #news #kannywoodcelebrities

DW Hausa
DW Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 25 November 2026 15:51:54 GMT
98328
16094
262
358

Music

Download

Comments

usmanaabdulmdallb
kano cyclyn :
kwankwaso baya taba shiga tsaka mai wuya har abada insha allah munrigasu munce allah
2026-11-25 15:59:49
48
haleemxy12
haleemxy :
Insha Allah kwankwaso yafi qarfin wulakanci lafiya zai gama
2026-11-25 17:00:48
21
abbaahmadgrm910
abbaahmadgrm910 :
Ya Allah kayi mana maganin TINUBU 🤲😔
2026-11-25 19:04:50
9
nuhuumar584
nuhu zako :
I love you muhammadu rasulillah saw
2026-11-25 15:57:08
25
sadiq8775
Sadiq nasir :
Kai zango Allah ya raba kwankwaso da shiga tsaka mai wuya.
2026-11-25 16:13:19
8
ahmedescalade
Ahmed :
that will pace way for civil unrest! especially if thr coalition chooses Obi/kwank
2026-11-25 23:51:07
0
mr.update3
MD :
Deputy Speaker, Gwamna na wa’adi biyu, Sanata, Ministan Tsaro, Jakada, sannan memba a hukumar NDDC, amma duk da waɗannan manyan mukamai, wai kadarorin da ya mallaka su ne waɗannan kaɗai? Lallai kun ƙara wa Obi da Kwankwaso ƙarfin kamfen! Abubakar Malami kuwa, Ministan Shari’a na tsawon shekaru huɗu kacal, amma ana magana kan kadarori 48, 2 daga cikinsu sun ninka kuɗin da aka bayyana na kadarorin Kwankwaso. Allah ya cigaba da tsare mutumci kwankwaso Allah ya tozarta duk Wanda yayi kokarin tozarsa.🤲
2026-11-25 17:40:31
5
2itzshafiullah
autam mama :
we are facing challenge in our country
2026-11-25 21:30:41
0
zahra.henna.legos
زهرا خليل محمد :
tunubu must run
2026-11-25 21:35:42
0
drfulaniesempire
DR FULANIE’S EMPIRE :
Hmmmmmmm Allah ya tsare mü da taimako. Maqiyanmu🥺
2026-11-25 21:08:58
3
zik.zik730
Zik Zik :
allah bexe basusa aba
2026-11-25 17:44:40
0
user638149331881
Musa Gapniang :
ohudai Tinubu must go we don't want him again Tinubu go go go
2026-11-25 18:22:55
0
idrismuhammad8318
Idriswali :
🤔 wai miyasa idan akace za,ayi bincike akan tsofafin yan gwamnati sai kaji talakawa suna ta korafe korafe bayan Kuma sai an bincika za asan nakwarai idan shidan na Allah bashakka Allah zai tsaya masa
2026-11-25 17:51:25
0
abbasdkd1
🅰️BBAS_KAN🅾️_DKD💔 :
insha allah kwankwaso yafi karfin yashiga tsaka Mai wuta
2026-11-25 16:48:11
6
terseeuvillagzw
Terseeu Villa Gzw :
Allah Zaiji Dakomai Jagoran Talakawa
2026-11-25 20:19:59
1
ibrahimfarukshehu
Ibrahim Faruk shehu :
Allah ya bawa mai gaskiya Nasara yayi mana maganin Azzaluman Najeriya🙏
2026-11-25 18:15:18
0
yamalam5
Ya malam S. millionaire :
lafiya xakagaama jagora insha Allah
2026-11-25 18:50:00
2
dahuru9
Dahuru Ango kafin soli :
Wannan Qasa🇳🇬 tawa, Allah ya sawaqa
2026-11-25 17:04:43
2
rchpikal
RCHP IKAL 💪 :
MUNA TARE DA MADUGU 🔥
2026-11-25 15:58:48
4
dw_hausa
DW Hausa :
Me za ku ce kan wannan sabuwar dambarwa?
2026-11-25 17:04:12
2
ibrahimshuaibu223
Ibrahim shuaibu Imam :
Wlh siyasa ce ba komai ba kuma Allah zai kare bawan saaa
2026-11-25 16:44:34
1
bellodantsoho32
Bellodantsoho32 :
Peter Obi Na cikin Tafkekiyar Matsala[Cool]
2026-11-25 17:03:08
2
mamane.ibro.moust
Mamane ibro Moustapha :
tomi yasa ba ayi binciken tun ce ba sai yanzu lokacin siyasa
2026-11-25 16:04:00
2
nuhuahmad000
nuhuahmad00 :
obi kwankwaso insha Allah
2026-11-25 15:59:38
3
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About