Jazakallah Bi Khair! Allah ya tabbatar damu kan Sunnah Manzon Allah S.A.W 🙏
2026-11-25 20:31:37
0
ikon allah,Shooter001 :
Allah ya Kara ilimi
2026-11-25 20:52:36
0
musa_Adam_Alkayyunee :
naji dadi sosai da kabamu rafrerance
2026-11-25 20:10:20
0
SAEED BIN USMAN :
Allah ya saka maka da alkhairi,
Amma dai kada a bari wannan jawabin ya je kunnen MASUSSUKA don yanada matsala kuma ya qware wajen jefa zukata cikin wasiwasi.