@sani97buhari: Replying to @muhdabdullahimuhd

SB.Giginyu
SB.Giginyu
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 25 November 2026 18:37:47 GMT
4818
523
35
84

Music

Download

Comments

bin.abdallah68
Bin Abdallah :
A da iyayen mu suna kiran sa da "Karatun kashe aure" wa zai Fadi dalilin hakan
2026-11-25 20:59:47
0
khaula928
Khaula :
wlh naji dadin sauraran karatun nan da kusan kullum she na saurara Allah ya jiqan shi 👌
2026-11-26 18:19:04
0
suleiman6653
bin Umar :
rayuwa Kenan lokachin Ina karamin yaro
2026-11-26 14:14:31
0
hasheem.muhammad31
hasheem muhammad :
sb giginyu dan Allah karatun shek Abdulrahman dan hassan kura me jawa shek dahiru bauchi baki shekarun baya
2026-11-26 10:20:24
0
musa.ibrahim867
Musa Ibrahim :
ubangiji Allah yahaskaka kabarinka albarkar alkur ani
2026-11-26 08:20:08
0
hussainalihussain98
@hussain :
inasan kasami karatun marigayi malam lawan dan' sitti
2026-11-26 15:07:57
0
user8000955011178
danbaba musa :
Allah yajikansa na tuna lokacin yarinta
2026-11-26 22:33:03
0
thetelaa
TheTelaa :
Allah ya ji qan Malam Ibrahim Isa
2026-11-26 23:11:27
0
tasiu.ibrahim962
TASIU Ibrahim :
Allah ya gafarta masa
2026-11-26 11:49:26
1
alfaitury
Alfaitury :
Dan Allah karatu Mallam Dan sitti shima ana rufe Radio Kano da shi
2026-11-26 13:50:50
0
dahiru.almu.salis
DAHIRU ALMU SALISU :
Allah yayiwa Yan uwa musulmai Rahama yasa suna Aljanna
2026-11-26 14:26:36
0
abdurrashidrabiu6
Abdurrashid Rabiu :
Allah hu Akbar wlh duk sanda Naji wannan muryar sai na tuna yarin tata Allah ya jiqan mlm
2026-11-26 19:07:35
0
ibymdw2019
Abibsa :
Allah sarki harka tunamin da Redio Kano, Allah ya gafarta masa ya bashi Aljannah mafi daraja
2026-11-25 21:38:49
1
jgbakoabdul6
One love :
Allah yaki rahama gareka mallam 🥰🥰🥰🥰
2026-11-26 16:32:51
0
saddiq729
SADDIQ MUSTAPHA IMAM :
Allah yajikan mallam
2026-11-26 00:12:48
0
muhdabdullahimuhd
Muhammad ✔️ :
Masha Allah Ina gdy
2026-11-25 19:19:44
0
user9412569554634
user9412569554634 :
Masha Allah
2026-11-26 20:05:14
0
alfaitury
Alfaitury :
Allah sarki rayuwa
2026-11-26 13:48:33
0
umar85995
Omar :
Allah subahanahu wata ala ya jikansa da rahama 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
2026-11-25 20:28:42
0
aminuaishatuaisha
aminuaishatuaisha :
allahu akbar, allah y jikan mal
2026-11-25 19:34:51
0
user984745942
Mudassir Ibrahim543 :
Allah yajikan magabatanmu.
2026-11-28 14:02:23
0
user8697409695061
shafi'i yahaya :
allah ya jikan malam
2026-11-25 20:54:06
0
buhari.sani18
Buhari Sani :
Allah yajikan mahaifan mu da rahama
2026-11-25 19:49:51
0
user2110212556377
user2110212556377 :
please wakar marigayi liman aliyu sokoto
2026-11-25 20:04:42
0
user597114416297
dauda abdulkadir :
muna yara kana jin wannan karatu da dare duk inda kake sai naman hanya gida shabiun dare kenan
2026-11-25 20:20:42
0
To see more videos from user @sani97buhari, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About