@siyasar__arewa__20: Idan gaskiya ne, ta tabbata sarkin [Daura] yayi, to abinda ya kamata a fara yi shi ne a je auna hankalinsa - Sheikh Sani Yahaya Jingir
Yanzu wanda yayi tallar tunubu ne zai ce ma wanda ya taɓa nono bai da hankali
2026-11-25 21:25:39
80
Adam 🦅⚽️ :
Tou ay jingir kafi sarkin hatsari wllh 😁
2026-11-25 21:00:46
49
almustafi :
gwanda sarki sau billion 100000000
2026-11-25 21:36:54
13
AUTAN MALAM :
kaida kayi tallar tinubu.
2026-11-25 21:13:15
6
ALAJÌ_SHA :
see you
2026-11-26 19:28:38
0
aliyu abdullahi :
mikiya mai hangen nesa Allah Kara maka daraja malam
2026-11-25 23:04:46
4
user4814865544557babyleey :
idan anason raina talaka sai anyi laifi sai ace wai mara lafiyane
2026-11-26 18:51:18
1
Yusuf Sani Argungu :
Ai gwara abunda sarki yayi da abunda kai malan kakeyi kana tallar yan siyasarda basu gsky kuma basa tausayin talakawa amma a haka kake chewa NIGERIA tanada tsaro ai gwara abunda sarki yayi da abunda kakeyi
2026-11-25 22:46:26
6
Christian Elliott :
saura kai
2026-11-26 06:12:50
2
Kamisu dan malam :
Wallahi kaiyakamata Afara aunawa Saboda Duk dayane kai da shi
2026-11-25 21:06:47
5
belly4250 :
gaskiya gwara sarkin da Kai
2026-11-26 08:48:41
2
it's batagarawa ne3830 :
Ai sarki dashi dakai duk daya wllh mu awajanmu 👏
2026-11-26 09:39:20
0
Ishak_safana :
Kaji fa wai malam Sani ke cema wani ba hankali kai jama'a [Tears of joy]
2026-11-25 21:27:40
0
Yahaya D/garko :
hankalinku daya kidahi
2026-11-26 17:55:56
0
murtala Muhammad :
yafika hankali wlh
2026-11-26 06:42:48
3
murtala :
dik daya kuke
2026-11-26 16:53:50
1
GOZZY⛎ :
Iya magana sai ku
2026-11-26 12:49:18
1
Mai raja ability :
ni nace muhamadur rasulullahi
2026-11-25 22:32:48
3
K/sauri fabrics &more𓆩👑𓆪 :
kasuwa Mai albarka
2026-11-25 23:17:42
1
mustafaisah727 :
nawara ayin shine qara sarkindaura dakai
2026-11-25 21:24:13
3
ukasha kwaro :
kakware wajen lauya Zanje kaikam
2026-11-25 21:22:44
1
usama Mahmud :
Wai meya farune ka daina tallan Tinubu Malam
2026-11-25 22:40:48
1
Lucky boy ne :
Mikiya ikon allah
2026-11-26 20:01:11
0
Ahmad laushi :
kaji maganan hankali 😍😍😍😍😍
2026-11-26 20:18:31
0
To see more videos from user @siyasar__arewa__20, please go to the Tikwm
homepage.