@usamamatawalle: SAKABA FIRST 🤝

usamamatawalle
usamamatawalle
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 25 November 2026 21:13:21 GMT
160349
26003
1202
3648

Music

Download

Comments

jad_ab2
Jad_ab 💔🪫   :
Yaran sune suka ja masu kada Wanda yaji tausayin su wlh
2026-11-25 21:31:34
209
1771adamcy
Real Adamcy :
wan nan ba adalchi bane, kuji tsoron allah fah, duniyar ma barinta za,muyi
2026-11-25 21:44:12
82
diamondlady248
Diamond lady :
Allah yasaka musu sai anji gaban Allah 😭😭😭
2026-11-25 21:54:27
31
tahirr971
𝖙𝖆𝖍𝖎𝖗 𝖎𝖓𝖙𝖎𝖍𝖆𝖗 :
Dokar Nigeria 🇳🇬 tahana wani ya kori wani a ko ina a Nigeria
2026-11-25 22:16:34
29
abubakaradm0
a.b.k. :
yayi dai dai hausa zallah
2026-11-25 21:51:45
59
user9291869461408
husaini balahusaini589@hotmail :
babu adalci acikin wannan aikin
2026-11-25 21:42:38
27
bagurawaminjibir001
🅰️🅱️K :
Yaran sune suka ja masu kuma basa hanasu kada Wanda yaji tausayin su wlh
2026-11-25 22:24:17
28
dkawu24
Dankawu Sani :
wannan so yake a watse kasar kowa yarasa
2026-11-25 21:39:27
28
sadiqaliyu056
Officer 👮 👮🏽🥷 :
Dadin abun kowa zai mutu
2026-11-25 22:03:07
21
enoch..5
IDRIS (ENOCH) :
amma constitution ya bada daman haka a Nigeria
2026-11-25 21:19:56
17
ishaq_ibrahim_36
Is'haq Ibrahim :
kamar wannan hanyar ba mafita bace
2026-11-25 22:14:44
10
sani.suwidi1
sani suwidi :
Allah kawo mana irinka Malumfashi LG
2026-11-25 22:40:49
14
sjboy45
SJboy :
Shin ina son in gane wannan hukuncin har a wurin allah daidai ne ?
2026-11-25 21:58:05
6
bilyaharuna
Dan kasuwa :
Nifah wanann bawan Allah wlh banga wani laifinsaba gaskiya
2026-11-25 22:18:14
15
shettimadaddy
shettima date :
ya Allah yanda kanuna ikonka Akan Annabi yunus ka kubutar dashi daga cikin cikin kifi Allah ka kubutar da ni daga talauci Allah yanda ka tsiratar da jirgin Annabi nuhu da Al ummatai Daga ruwan Dufana Allah Ka tsiratar daniii daga Babu Allah yanda kasa Annabi musah yayi nasara Akan Fir Auna Allah kasa nayi nasara da Arzikin duniya da lahira Alfarmar Annabi Muhammad s.a.w danida duk wanda yace Amin 🥹🤲🤲🤲
2026-11-25 22:31:35
8
umar.muhammad771
Umar Muhammad :
duniyarma barinta zamuyi menene na gaggawa
2026-11-25 22:22:44
5
ibrahimallasanfilingue
IBRAHIM LOUKI FLINGUÉ 🕌📿 :
wlh mukula da salah akan lokaci ✌️🕌 📿
2026-11-25 22:08:55
19
user5687306120602
07047419814 :
Allah yasauwaqe
2026-11-25 23:39:16
0
feenabala
feena bala :
ya rabbi yazama gatamku a duk in da kuke
2026-11-25 21:57:54
95
maryam4life1
At Lowkey☺️ :
Oh Allah Ga za ma gatan fulani🥺🥺
2026-11-25 22:20:35
6
yasirmuhammad7970
Yasir Muhammad :
gasakiya babu adalaci wlh muji tsorono allah
2026-11-25 22:06:40
7
gayeh_ne
Gayeh_😎 :
Gaskia kamar akwai kuskure akan wannan hukunci
2026-11-25 21:56:52
12
motorcycle603
ZANGY TUTA :
ina fatan kunfahinceshi inyacce yanasu suhadu bazasu haduba Kuma yanaso ya tattauna dasu Ahaka nafinta nidai
2026-11-25 22:18:41
9
ishakabubabakr
ishaka abubabakark :
dan allah wane gari ne
2026-11-25 22:00:15
11
To see more videos from user @usamamatawalle, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About