@iloveprophetmuhammad6: Ba duk wanda ya nuna miki soyayya ne zai aure ki ba, amma hakan ba yana nufin ki raina wanda yake sonki ba. ❤️🩹 Ki tuna, mutunci yana da daraja. Kada ki karya zuciyar wani saboda kina tunanin za ki auri wani daban. Allah Ya shiryar da mu. 🤲 #Soyayya #Mutunci #GaskiyarRayuwa #Zuciya #HausaTikTok @TikTok @Tiktok trends ✍️