wlh chairman ya iya magana. gaskiyada Allah ya isanmu
2026-11-26 22:57:42
2
Muhammad Nasiru Almansur :
Kana shugaba kana sa hular siyasa
2026-11-26 21:26:11
2
__OMER BIN ALI📲💫• :
Allah ya shiga lamarimmu ya bamu maguta baki 1🥺🤲
2026-11-26 19:28:07
1
salahumahmudkani :
Allah yabada mafita
2026-11-26 23:08:27
0
Abu ammar (charger) :
wlh da hakki na a gidan nan kuma ban yafe ba
2026-11-26 21:54:37
0
A D. MAI GIDA :
Falle daya Insha Allah
2026-11-26 23:05:36
0
mujaheed :
Hasbunallahu wa ni I mal wakil
2026-11-26 20:47:45
0
Namamacomms :
good 👍
2026-11-26 22:53:55
0
muhd faraboy dan alhaji :
Ameen
2026-11-26 19:44:00
0
muhd faraboy dan alhaji :
🥺🥺🥺
2026-11-25 22:46:04
0
Bin Muhammad :
Hmm Allah ya kyauta amma fa bai sabawa doka ba tunda nashi ne kawai san raine irin na malam bahaushe babu wata doka da tace in zaka siyar da kadararka sai ka siyarwa wani dole
2026-11-26 22:17:37
0
Gamagiras_collections :
Gaskiya Baka tsoran Allah jamilu,mutum da wajensa. kuma suncinye notice dinsu na 6months +4months notice.
2026-11-26 21:17:08
0
Shareef :
wato shugaba lake an iya zance, ankware wajen cin hatsi😅
2026-11-26 21:41:04
1
elmustydesign :
Allah ya daidaita wanna lamarin
2026-11-26 11:53:31
1
Dee’sDee’s chops :
gaka kamar mutumin arziki amma anyi asarar haihuwar ka kuma Allah baya goyon zalunci Allah ya kare bello daga kaidun ku
2026-11-26 22:24:46
0
Aliyu maje1 :
[Innocent][Innocent][Innocent]
2026-11-26 22:14:26
0
Ismail adam darmanawa :
🤲🤲🤲
2026-11-26 22:55:08
0
Abdulrahman Abdulrasheed I :
@Manir Faisal Esq Sir munason karin bayani wane Mai laifi a mahangar shari’a 🙏
2026-11-26 23:14:52
0
To see more videos from user @faraboy3, please go to the Tikwm
homepage.