ina maka fatan alkhairi Kana kokari yadda kake fashin baki kana wayar da kan mutane Allah ya kara karfin gwuywa
2026-11-25 23:17:32
6
musbahu sambawa :
Amma me yasa bama yima tinunbu zaton alkairi ni
2026-11-25 23:46:38
0
Last Born 💕❤️ :
I swear na true oooooh hmmmmm may God be with us
2026-11-26 00:32:18
0
Akuna324 :
Ai yama koma in sha allahu
2026-11-26 00:22:18
0
Ummi__💕🥀 :
se dakai mai sanko🥰
2026-11-25 23:54:13
0
Oppicial Dan vindiga :
haka yake
2026-11-25 23:15:27
1
Bashiiru Taxaco :
kai a tunaninka TUNUBU alkairine
2026-11-26 00:28:15
0
janna's.kwage.jk :
na yarda da kai wlh allah yasa mu dace
2026-11-26 00:18:24
0
IBRAHIM USMAN :
gskyn wlh
2026-11-26 01:01:42
0
Ibrahim Muhammed :
wannan shine gaskiyar
2026-11-25 23:58:32
0
Been Kabiru :
Kana Kamar Yanxu Dadinshi Mukeji
2026-11-26 00:01:48
0
4k :
jiki maga yi bro
2026-11-25 23:43:23
0
Farouq392 :
Wannn hk yake 😎
2026-11-25 23:58:26
0
mambash :
gasekeya
2026-11-25 23:46:45
0
Umar faruk :
Allah ya sa mudace
2026-11-25 23:53:18
0
Dan yadiko :
wannan gsky ne
2026-11-25 23:20:49
0
musa alhaji auwal :
gsky ne
2026-11-25 23:30:54
0
user9281202674811 :
Gaskiyane
2026-11-25 23:15:17
0
A i o :
Wllh gaskiyane
2026-11-25 23:17:56
0
MALIKY CLOTHING ✂️ :
bada mulki na Allah ne
2026-11-25 23:16:19
0
m naseer neh :
nima hka nace
2026-11-26 00:48:18
0
umarbello00 :
Dan Allah inaso kayi magana kan banbancin atiku da obi sbd atiku yace zai maida tallafi obi kuma yace maida tallafin mai maida kasa bayan amma wasu mahaukatan arewa soyayyar kwkwso tana ibarsu kuma influencers namu saidai suce tunubu must go amma basa tallata atiku
2026-11-26 00:05:47
0
ABDULQUDDUS :
Ai idan tinubu ya zarce koh hutu daina dena zuwa Nigeria sai yah sauka
2026-11-26 00:32:15
0
💸ᎷᏬᏕᏗᎴᏋᏋᎤ🦅🎉 :
Harnaji ma ya isheni ku 25 40
2026-11-25 23:56:08
0
M A T A W A L L E 1 :
Kaidai Allah ya kyauta
2026-11-25 23:16:01
0
To see more videos from user @aimgijiji, please go to the Tikwm
homepage.