Mu rijalu mun cireka daga cikin mu. Kuma wlh bamu yafe ba
2026-11-26 10:19:01
7
Deejarh 🥰 :
Kazo zan Kula dakai am Serious bro. Wlhi bansan maza suna kuka a soyayya bah sai yau Nadauka iya mata neh kadai...
2026-11-26 09:23:57
4
Fatee Ali :
12 to 2 20 to 30 missed calls
2026-11-26 11:03:07
0
omo zamfara ❤️❤️🥰🧡🥰🥰🥰🥰🥰 :
Sorry my brother 😢😢😢😢
2026-11-26 10:54:04
0
DADDY-9ICE...✨ :
Sheyasa wlh ni inada yan mata sunfi sheda Allah hankalina kwanche Alhamdulliha
2026-11-26 09:43:37
1
Mohd Daddy :
sorry aboki I feel your fane
2026-11-26 10:30:03
0
👉Itz_real hakimi 💥tsakuwa✨✨ :
Allah ya sakama bro nima abinda yake shirin faruwa dani kenan
2026-11-26 10:32:59
1
N,BOSS :
Allah yasa Muna da rabon ji da gani 🥺
2026-11-26 10:29:33
1
¥u$uf :
Wlh akan Business ne, Zan iya kuka. waye babanta Elmo's ko king of Dubai!?
2026-11-26 10:10:55
0
faty badariss :
Kai malam gaskia ta zabe mafitarta 😅😅😅
2026-11-26 09:47:59
2
Young Abdul taj :
shiyasa na dage da buga efootball wlh
2026-11-26 10:41:16
1
𝔸𝕝𝕚𝕪𝕠𝕦𝕤📈⛎ :
My mind is telling me my future wife is here and she needs Data, baby which network🥹
2026-11-26 10:05:30
0
Umar :
Nima haka nayita fama
2026-11-26 09:34:27
1
Hidden Pain🖤💔🥀😔 :
Allah yasa hakan shine Mafi alkairi Allah ya baka wacce ta fita
inba Wanda aka yiwaba bazae taba fahimtar halinda kake ciki ba bare yaji abinda kakeji💔🥺🥹😭
2026-11-26 09:29:09
2
🖤🫧Rukiey🫧🖤 :
Da Kasan yadda maxa suke mana da mune da kuka ba kaiba 😫😫
2026-11-26 10:12:53
1
Abba Bin Abdullahi🧐💔🌺 :
wllh wannan mun rasashi
2026-11-26 08:57:19
0
DAN KWAIRO GOMBE :
sorry bro 😞
2026-11-26 10:02:59
0
Aesha💞 :
Takaici😂😂
2026-11-26 09:27:56
0
Ali Umar :
Allah sarki dan uwan mu yau har matama suna tausaya maka
2026-11-26 09:58:37
1
💦💦Teemah baby🌟🌟 :
har yaban tausayi
2026-11-26 08:43:03
1
Nasircostom :
Wlh shiyasa bana son nakara ganin wacce nakeso sai lokacin da natashi aure