@usmanibrahim4362: Allah Mai iko 😳bantaba ganin jarumin da inya dakata da harkarsa ko yayi hijira zuwa wani wuri al'umarsa ke kuka da shiga damuwaba irin @adamAzango. Abu kamar asiri. ya Allah ya bamu masoya nagari masu sonmu da gaskiya.#viral #viraltiktok #viralvideos #Hausaseries #
usmanibrahim4362
Region: NG
Thursday 26 November 2026 07:34:42 GMT
Music
Download
Comments
Hukunci👮👮👨✈️ :
wai zango me yyiwa mutanene suke sonshi hka
2026-11-26 22:14:12
342
Ummukhulthum :
Idan Allah yana son mutum sae ya saka soyayyar shi a zuciyar mutane
2026-11-26 22:26:50
355
Smart Yaks :
😭😭😭bawan allah nan shine kawai yasan abunda yake damun shi wlh🥺🥺
2026-11-26 20:57:15
209
JIBRIN ALIYU :
Ni dan kano ne amma sbd baba ado nadawo kaduna
2026-11-27 11:25:55
124
Abba Abdullahi :
wato Zango Duniya ne
2026-11-26 21:16:59
82
cerlmer 😍 Muhammad uthman :
Allah yasani tun ena qaramar yarinya nake son yaya Ado 🥺🥺🥺🥺🥺
2026-11-26 22:52:11
52
S&S Sfn :
Aljanna Mai masoya dayawa
2026-11-27 06:21:20
63
💫يحي عيسى❤️🩹 :
Allah ya na sonka Adam a Zango ❤️
2026-11-28 11:39:01
0
Oppicialjermeel321💊💊🩺 :
Shifa adamu kaman cristano ronaldo de a duniya
2026-11-27 04:52:46
27
reedarscollection👯♀️👯♀️ :
Wlh inason mijim Wata 😂😂
2026-11-27 22:47:03
12
SDON NA ZANGO :
kaji tsoron acema mutun yasama irin zango legend bala'i ne wlh 💯
2026-11-27 06:00:06
44
Angel🥀🌸 :
Zango for life
2026-11-26 22:29:03
14
Moubarack_lazzy :
baba ado baya maula baya maula wlh baba ado to the world
2026-11-26 21:54:14
44
qeenleamerh :
Allah ya Kara Lfy baba ado
2026-11-27 20:02:28
18
Jamilu Auwalu :
to zango kaduna sunyi kira yakamata a amsa
2026-11-26 22:49:28
11
Aliyu_Aliyu✅ :
zango ever
2026-11-28 11:43:56
0
s_shanawa :
Prince Zango For Life🙏
2026-11-28 09:09:49
0
sulaimanddanjuma :
Allah qara lfy baba ado
2026-11-28 06:11:47
0
Ayshee🌹❤️🥀✨ :
Ai wlh da Adam zango ne me mukamin da Ali nuhu yasamu da kannywood tafi haka
2026-11-27 05:53:21
5
Miss sheriff :
Ina ya koma
2026-11-26 22:37:49
30
N🌚🫧 :
xaidawo in Sha Allah 🥹❤️
2026-11-26 22:03:28
34
Yusuf Usman Said :
gskiya tayi halinta wlh
sai Zango Dai kam
2026-11-26 21:36:15
27
umar faruq v.o.m🦅 :
Zango sai kayi governor kaduna state insha Allah
2026-11-27 09:24:13
5
hadiza Abakwa :
gaskiyane baba
2026-11-26 21:54:26
6
tahar :
Adam a zango da ashiru nagoma akoi abunda aka musu [En larmes]
2026-11-26 21:41:42
19
To see more videos from user @usmanibrahim4362, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.