Allah ya saka da Alheri Malamina. Natuna shawarar daka bamu a haduwar mu ta farko a Legal lokacin muna Dip. Alhamdulillah yanzu haka nagama Master of law dina a kasar waje. Sheikh mundgode da shawara.Allah ya tsawaita kwana da Imani.
2026-11-27 06:48:50
2
KING~NOOR~HASKE}👑 :
wllh ina kaunarka Dan Allah malan
2026-11-27 12:56:44
1
A.M. Salis :
Allah ya kara lpy da nisan kwana Dr. Sagagi
2026-11-27 08:50:26
1
MUHAJJALI SALISU :
Allah kara basira
2026-11-26 22:21:25
1
labaja_optics :
masha Allah, naji dadin ganin ka malam da sai dai in jika a freedom radio ko wasu gidajen radio din Allah ya kara lafiya da nisan kwana 🤝
2026-11-26 15:44:19
1
To see more videos from user @aminu.sagagi, please go to the Tikwm
homepage.