Wlh har na tuna sadda nake tuka tanki ni bana taba mai a hanya har sai na zo gidan mai idan na sauke oba a biyani obata domin haka mukayi yarjejeniya da mai motata wlh a shekara daya da rabin danayi bantaba sauke shot ba
2026-11-26 22:02:45
5
Ab umar :
MD yake saita litre ba manager bah😂
2026-11-26 21:01:49
3
OFFICIAL MALANCY :
wlh Nima naje Wani gidan maii Kuma yarage liter Har yanxu ban Kara zuwa wurinba kuma nabarshi DA Allah dukda nafi karfin abun amma nabarshi DA allah
2026-11-26 22:03:37
4
HABUDALIF🇳🇬 BAUCHI🇹🇳 :
nigeria sai addu.a kawai
2026-11-26 20:54:22
2
Voice Of Hikima :
subhanallah Allah yayi mana amana
2026-11-26 17:06:32
7
Pookie :
Wlh kuwa most of gidan mai haka suke
2026-11-26 20:22:35
6
Tsanni_automobile :
ya kamata ka faro takan tanker drivers i think cuz idan suka kawo manager short ya zai kare da su
2026-11-26 22:19:06
0
diyah A iliyas88🥀💕 :
Hmmma very good advise Wlhi hakkin wani masifa ne Wlhi
2026-11-26 15:57:45
4
ABBAN_INNA :
nafsi nafsi ranar lahira WLh kuwa
2026-11-26 20:15:21
4
@Alright (name) :
Always buy fuel by liter not by amount
2026-11-26 22:31:10
0
Jamil Abdul Isma'il. :
Wannan Tunatarwa ce Mai ratsa zuciya. Kuma Babu Wanda hakan zai bawa tsoro kamar Wanda yake aiki a gidan Mai.
Wallahi akwai manager na Dana Sani Wanda a baya Babu abinda baya Yi da kudi, amma yanzu ya zama abin tausayi.
Tabbas; kudin Mai kudi ne kamar kudin iska
Allah ya shiryar damu baki Daya.
2026-11-26 22:54:05
1
Drip Lord🪐💙 :
Haka suke wlh
2026-11-26 20:58:02
1
A YARO ✦ ✍️♡ :
Allah yasa mudace gaskiya amana wannan lokaci sai dai muce Alhamdulillah kusan kowa yana ciki idan aka duba nasa bangare sai yan kadan da ke tuna ƙarshen tafiya
2026-11-26 20:11:43
4
Mannir Saad :
Gaya musu gaskiya
2026-11-26 20:57:04
2
Mujittapha Ibrahim Dtm :
Wannan gaskiya ne jinin ma'aiki
2026-11-26 22:43:19
0
makrntamukhtar1 :
Allah yasaka da gidan aljanna Bijahi Rasulillah SAW
2026-11-26 21:22:38
2
@Mohd_b_mohd6202 :
Na rantse da allah wannna dalilin yasa tunda na fara sai da mai ban taba taba liter bah har nayi na gama alhamdullilah🙏🙏🙏
2026-11-26 20:52:32
3
SANITECH DYNAMIC SERVICE :
wallahi Naga managan day yake SA pumps 24.50😭
2026-11-26 22:19:56
0
Usman Dan umma :
wllh kuwa
2026-11-26 20:58:11
2
Muhammed x Nem :
Sorry oga
2026-11-26 14:54:58
2
mohammedusman3201 :
Gaskiya ne Oga
2026-11-26 15:46:49
2
hajiya Maryam isyaku :
👍👍
2026-11-26 19:57:17
1
Nasir Abdurrazak rimaye :
wlh gaskiyane
2026-11-26 20:38:40
1
M. Musa :
well said sir!
2026-11-26 20:18:50
1
Isah Shuaibu :
🥰 Allah yaska da allkairi
mai gida
2026-11-26 20:11:40
1
To see more videos from user @binsidi, please go to the Tikwm
homepage.