@ahmedxmclips:

AhmedXM Clips
AhmedXM Clips
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 26 November 2026 19:51:21 GMT
1700
395
2
2

Music

Download

Comments

f048830
F♥️🥰 :
Assalamu Alaika. Don Allah ka yi haƙuri da ni, ina roƙon taimakonka ne bisa darajar Allah. Ina cikin buƙatar taimako, kuma duk da ban san ko zan samu damar isar da saƙona gare ka ba, na ga ya dace in gwada. Don Allah idan Allah Ya hore maka, ka taimaka min da abin da Allah Ya sa ka iya. Ko kaɗan ne, zai zama babban taimako a gare ni. Allah Ya saka maka da alheri, Ya ƙara maka arziki mai albarka, Ya biya maka dukkan buƙatunka, Ya buɗe maka ƙofofin alheri, Ya sa farin ciki da nasara su zama abokan rayuwarka 🤲
2026-11-26 20:05:42
0
semoaliyufaridat
jummy define :
good day mr xm i come across one of ur the videos that they are looking for interprenueships. i want to upgrade my tailoring work to a fashion designer. i would like help, sir, I am in kano
2026-11-26 20:53:20
0
To see more videos from user @ahmedxmclips, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About