@explorerhausa: Atiku ya yi hakuri, Tinubu za mu yi a 2027 - Gwamnatin Adamawa Gwamnatin jihar Adamawa ta bukaci dan takarar shugaban Najeriya na ADC Atiku Abubakar ya yi hakuri saboda Tinubu za ta za yi a 2027. Kwamishinan gidaje da bunkasa birane na jihar Abdullahi Adamu Prambe ne ya fadi haka a hirar da muka yi da shi. Ya kuma bayyana cewa har yanzu alakarsa da Atiku tana da karfi saboda Uba ne a gare shi.

Explorer Hausa
Explorer Hausa
Open In TikTok:
Region: DE
Friday 27 November 2026 04:30:00 GMT
67543
8002
245
266

Music

Download

Comments

sultanmusa1185
MusaBs :
wannan shine siyasa Haka Tarbiyan Adamawa take
2026-11-27 09:03:26
56
batchchan
BATCHCHAN :
duk Wanda ya yarda yafi KASHIM shetima hankali ya mun like
2026-11-27 09:27:21
48
mahako_jr10
mahako_jr10✅ :
Kayi kokari amman amasayin mu na yan Adamawa mudai Atiku mukasani
2026-11-27 06:20:06
40
basho8787
basho8787 :
Tinubu must go inshallah
2026-11-27 21:40:12
1
abdul_kane4
Abdul_kane :
kaji magana ta hankali
2026-11-27 06:30:12
22
kabirubabaumar3
Biggerballer :
This guy has quality of leadership and a perfect gentleman, we need such people in our political circles.
2026-11-27 08:03:49
17
ballah0153
Ballah :
mutumin kirki. atiku zamu zaba insha Allah
2026-11-27 09:06:46
12
zagga448
zagga d england 🇳🇬 🇬🇧 :
knowledge is very important 🥰
2026-11-27 04:40:36
17
ummarfarouk
farouk :
ATIKU is coming ❤️❤️❤️TINUBU MUST GO 🔥🔥🔥
2026-11-27 09:14:16
11
abubakarshehu2260
Sir_Sadiq :
Unlike North West politicians 🤷🤷🤷
2026-11-27 21:07:58
1
babamanchi
manchi :
magana ta hankali Amma atiku zamuyi
2026-11-27 19:58:02
7
mudassir2039
MUDASSIR :
Mukam dai yan adamawa atiku zamu zaba
2026-11-27 06:51:07
6
ide.chijioke
IDE chijioke :
God bless you my brother
2026-11-27 21:44:41
1
hit.the.ground.ron
hit the ground roni :
you are good man
2026-11-27 16:05:07
1
abdul_najega
عبدالمجيد محمد :
yanada hankali kuma yasan miye siyasa
2026-11-27 12:38:23
5
ismailismailaontw
IsmailIsmailaontwenty2020amina :
maganan kaskiya Atiku zamuyi shukaban kasa
2026-11-27 07:25:43
6
elbass001.com
BIG Dan musa👍😍 :
Sai atiku
2026-11-27 08:01:19
5
spspecialkilishi
Nazifi Muhammad s fawa :
good man
2026-11-27 16:34:03
1
batchchan
BATCHCHAN :
kaji siyasa
2026-11-27 09:26:32
5
shawai33
[email protected] :
Allah yasaka da alhari
2026-11-28 13:32:48
0
bellochcvx1
king bello audu :
kayi kokari
2026-11-27 22:44:11
1
ahmedlau01
Ahmed Lau 01 :
Hankali da ilimi kenan
2026-11-28 07:57:43
2
sabey60
Sabi'u Yakubu muhammad :
kaji maganar gaskiya wannan mutumin ya fito agidah na mutunci gidan da yasamutarbiya bama apc muyan adcne amma munamaka fatan alkairi
2026-11-27 11:59:46
3
daudausman135
daudausman135 :
atiku insha allha
2026-11-28 06:27:44
1
zakou.toure7
Zakou Toure +22956252075 :
masha Allah
2026-11-27 23:12:30
1
To see more videos from user @explorerhausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About