Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya ameen Ya Rabbi.
2026-11-27 18:01:06
2
slimbabs1555 :
GUSS Gummi nayi karatu 2001 to 2008 wannan kauyuka Suna Da zumunci Da Zaman Lafia Amma yanzu an chutar dasu wlh 😭😭😭 Allah ya Saka muku 🙏🙏🙏
2026-11-27 22:51:30
0
The Light Media :
Yanzu idan ba bakin zalunci ba. Kwana 3, amma ba za'a yi mobilizing Jami'an tsaro na sama da kasa ba daga ko'ina a Nigeria a gama dasu. A takaice dai sun fi karfin Jami'an tsaron Nigeria ke nan. Allah ya isar mana.
2026-11-27 16:58:47
3
ALHJ YARO INTERIOR DESIGN :
Nigeria kasata
2026-11-28 11:28:45
1
QS AMN :
Allah ya isa da wannan gomnatin tunubu da gomnatin area😭😭😭
2026-11-27 12:11:21
3
Sadiq :
Nonsense, whats the use of air power of the nigerian airforce
2026-11-28 06:20:16
1
Aliyurbh :
Gwamnatin Nigeria batada anfani yanzu ace irin waennan mutanen su fito a kasa turo jami'an tsaro kuma ina jiragenda mukeda
2026-11-28 09:30:08
2
Imran yusif :
to Ina jirgin sojojin 🤔
2026-11-27 09:14:21
3
Muazu :
ya Allah indai duaigaskiyane ya Allah kadakadubuabindamutanekeyika halaka dukkan maisahannuakan matsalartsaro akasannan ya Allah