Allah sarki malam ya Allah yasakamaka da alkairi Allah yabiya Maka bukatunka na alkairi Allah yamaka abinda zato baitaba yanda kuka dage saimun shiryu ya Allah yashiryar damu yashirya muku naku zuria mlm ya Allah ya haskaka fuskokinmu acikin aljannatul fidfausi