@lawalmbilbis: Allah Sarki Rayuwa... Wallahi kamar Dr. ya san cewa Alaramma ƙarya yake ya sa shi ya yi ta maimaita kalmar "no compromise". Allah Ka sa mu tsallake fitintinun wannan zamani. #foryou #creatorsearchinsights #viral #pfypシ #fyp
Lawal Mamman Bilbis
Region: NG
Friday 27 November 2026 10:34:12 GMT
Music
Download
Comments
Alhergy :
Allah sarki ba'a shedar dan mutum
2026-11-27 23:20:08
2
Danmallam🌙📖📿♉ :
Jarrabawa na Allah ne baice insha allah ba
2026-11-27 15:37:28
3
user1169898677992 :
Wlh amana seta cishi
2026-11-27 17:36:32
5
His~Queen👑 :
Ya ci amanar malam😭
2026-11-27 13:09:01
2
maaeeshsh1 :
😂😂😂😂
2026-11-28 05:45:11
1
Lord Dignified :
Anyi compromising din sa
2026-11-27 19:14:15
1
MIRRO NO ONE :
Duniya labari.
Allah ya tabbatar da dugadugan mu akan hanyar daidai
2026-11-27 13:23:26
1
Amnamanua :
wash
2026-11-27 22:19:45
1
Ibrahim Danyaya Cosmetics 💅 :
Allah jikan malam
2026-11-27 12:05:53
1
Muhammad Bello Danmama Wurno :
Gsky kaci amanar Dr Allah ya sauwaqa
2026-11-28 07:50:40
0
Albint Treasures :
Hmm
2026-11-27 22:27:01
1
Jolly Abbas 1 :
ikon Allah
2026-11-28 05:36:49
0
Beesea :
Malam kudi wasa ne
2026-11-27 19:35:26
0
(general kura) :
to sai ne?
2026-11-27 20:26:55
0
justice :
dan Adam
2026-11-27 21:39:15
0
Bashiru Adamu@33 :
Allah yajikan magabatanmu 🙏🙏🙏
2026-11-27 12:02:37
1
Bafferh_rabs🏎️ :
2026-11-27 23:21:02
0
PUREPIPZ📊 :
Kaii wai ku kyaleshi ya huta mana, ba kusan ya alakar su yake da dan takaran ba fah, kuma ai ba lefi yayi ba.
2026-11-28 05:05:25
2
Bibi Home of Fashion and Scent :
watau kowa a Nigeria yana da before and after 🤣🤣
2026-11-28 04:44:46
1
Abban Khadija :
Wannan rantsuwar da yayi ko ita tasa Allah ya jarabceshi
2026-11-27 19:38:01
2
Abu Abdullahi :
kamar fa yayansa ne ba shi bane
2026-11-27 13:27:37
2
@mlamido700 :
malam mai principles da malam mai Aunaka Aunaka 🤣😂
2026-11-27 20:23:13
0
amasfa :
ya matsayin ransuwansu.
2026-11-28 07:30:54
0
MA QE RI 001 🇳🇬🦅 :
An ceh Dan uwan shi neh uwa daya uba daya.
2026-11-28 07:34:59
0
user45388613562808 :
Jama'a talauci bala'i ce.😅🤣🤣🤣
2026-11-27 17:44:11
0
To see more videos from user @lawalmbilbis, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.