@ibrahimkalil457: #ibrahimkalil457 #drbashiraliyuumar

Ibrahim Khalil
Ibrahim Khalil
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 27 November 2026 13:21:37 GMT
121780
20364
346
2047

Music

Download

Comments

eldeiasa3
Eldeiasa3 :
hmmm, inada ciki 7 month mijina ya qara aure, jinina ya hau,koda doc ya diba yaga 220 . doc ya kalleni yace ina wadanda suka kawoki nace ni kadai nazo a nappy.yace to hajia yanda jininki ya hau haka bai kamata kina yawo ke kadaiba.yace at 190 ma ya kamata ace an kawoki unconscious but 220 and you are standing walking and coming here alone👍😂😂😂 yace sannu, baqajin jiri,ko ciwonkai nace normal nake.yace bai yarda ba wallahi... da karshe dai yyi admitting dina zaa bani agajin gaggawa, some injection ko magnesium ko calcium ni nama mance,... hmmm mata, Allah Ya qara mana qarfi xucia da ikon shanye duk ko wane irin qalubale ne da zai kusancemu. Amin Ya Rabb
2026-11-28 06:11:27
146
mohammedfatima678
mummy xee :
amma a haka kuma muka fiyawa awuta Allah ya sa duk muhadu a gidan aljanna
2026-11-27 19:13:39
123
user1447879770697
Amirable :
haqa qaddarar mu take sai dai fatan Allah yasa mudace da rayuwa tagari
2026-11-27 15:52:46
56
liyohmee637364
Aliyu AS✍️ :
Allah sarki Allah kaga zuciyarmu Allah karka bmu ikon cutar d matanmu t kowace hanya
2026-11-27 20:48:28
39
yahanasbeau
yahanasbeauty :
wlh basuda adalci ko kadan inason in samu Kawa Amma matar aure
2026-11-28 12:02:54
18
anisassadalhausawi
Anis Assad :
Allah Sarki.... Allah ya ƙara musu hakuri da juriya..... Allah ya bamu ikon kulawa da haqqoqin su... Ya Zal-jalali wal Ikraam 🤲🤲🤲🤲
2026-11-27 18:04:32
38
mamankhalil67
user3850297949747mamankhalil67 :
😭😭😭gaskiya ne ya Allah kasa mudace duniya da lahira
2026-11-29 20:40:32
0
haweenj
hauweenj :
wallahi baba muna fama
2026-11-27 16:02:36
48
abukur_
Zayyad Nasir Abukur :
Wallahi tallahi Naga haka a gurin mahaifiyata Allah ya sakawa iyayanmu da alkairi
2026-11-29 19:32:12
5
rukayya.iyal
Rukayya Iyal :
Wallahi tun ina budurwa Nike da hawan jini
2026-11-27 19:50:01
19
abdulinternational911
Shara zaman Dan Sarki :
Sukuma da suke kashemu fa eh malan
2026-11-28 01:26:35
1
ummuashrafwjalilah38
Nazlah :
hmm wlh kwanaki haka yafaru dani jiri kam har bana gani Allah yasa mudace
2026-11-27 18:22:48
12
najaatu.lawal0
ummu Zainab :
😭😭😭Allah kasa mucika da imani kawai
2026-11-27 20:46:22
8
ramcy.bby
Ramcy bby😍😍 :
allah yasa mudace🤲
2026-11-29 14:41:14
1
fatimaahm16
benafah :
wanna gakiyane mlm
2026-11-28 08:56:02
0
sadiyaadokwe
Sadiya H Adokwe :
Salati goma ga Annabi
2026-11-27 20:05:44
8
user5586108767472
Rahma Muhammad Mahe :
wlh hakane ya Allah ka bawa yayanmu mazaje nagari masu tsoran Allah
2026-11-27 23:38:45
6
user5372075724930
Halima Ahmad yakubu :
Hmmmmmm Allahu Akbar allah ya Saka mana😭
2026-11-27 18:18:16
8
aumgallery
AUM GALLERY :
Allah sarki muuu 🥺🥺🥺💔💔💔
2026-11-27 17:42:12
6
user1780424467196
Zaihar :
Allah ya Kara mana so da kaunar manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam da daah a gareshi , Alhamdulillah ala niimatul Islam
2026-11-27 18:04:31
6
zainabalhassanmik
zee momee :
Allah yabamu ikon jureya
2026-11-27 16:08:34
9
sanithrives01
Sani_thrives_01🦅 :
pl
2026-11-27 22:42:52
1
hawa.kulu26
Hawa kulu :
@saw
2026-11-28 09:27:49
2
user96732308629765
user96732308629765 :
Good
2026-11-28 10:05:15
2
ramcy.bby
Ramcy bby😍😍 :
gaskiya
2026-11-29 14:39:43
1
To see more videos from user @ibrahimkalil457, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About