Achikin wannan yanayin nake ada idan kagammu wlh zakace bazamu taba rabuwa ba Amma yanzu munzama kamar bamu taba sanin juna ba Kuma layinmu daya dashi
2026-11-27 22:16:45
1
UM.MIMA COLLECTION AN MORE 🎊 :
hmmm wani ciwone d bakowa zeganeba se wanda tasama yau watanmu 6 d rabuwa amma kullum jinake kamar yau muka rabu inaji kamar b gaske bane
2026-11-27 21:38:24
1
oum's keddy 🌺 :
That's the part that really hurt, kuyi alkawarin aure Amma Rana daya mutun ya canza maka, kaman Baku taba kaunan juna ba 💔😭
Amma Allah ya sada kowa da alkhairi🙏
2026-11-27 21:47:28
1
Jannah🇳🇪🦋🐍 :
Wllh mijina nake tunawa ya Allah 🥺
2026-11-27 23:04:24
0
Msani soja Ay love my momi :
ohh la vie allah Sarki douniya watarana sai labari allah yasamufi abunda yafikarfinmu amine
2026-11-27 21:42:57
1
🎭ጋሁክጎዐዪ ክቿሃጠልዪ🎭 :
Ohhh la vie 😭 alh kasa Ka mana 😫😭😕🥺 da alheri
2026-11-27 21:35:29
0
faty Anas ibrahim :
gaskiya ne
2026-11-27 20:44:19
0
mermer Basheer Ali 💝 :
wnn gaskiyane Allah kasa mudace
2026-11-28 19:40:19
0
miss cutey🥰 :
ni wani sain idan na xauna nayi tunani na hango rayuwar mu ta baya na kallah wadda muke a yanxu se nayi kuka wallahi kuma har yanxu na kasa kula kowa gani nake kowa irin nasa xemin saboda an taba yimin shine na uku kennan na rasa me yasa ko soyayyar ce bata karbeni ba 😭😭😭
2026-11-28 20:47:03
0
fadima :
Soyayya kenan zaka so mutum kabashe zociyarka kabashe yardan ka Rana daya yacima Anyimin mata agida akwai ciwo sosi 💔🥺
2026-11-27 22:05:05
0
waleedasani0 :
Hmmmm
2026-11-27 23:35:44
0
imrana harouna :
😄😄😄
2026-11-27 18:44:14
0
To see more videos from user @am_ahmerht, please go to the Tikwm
homepage.