@abdul_vibe5: ❤️ Zamuyi aure, Insha Allah. Ba yau ba, ba gobe ba, amma lokacinmu zai zo. 💍 🥀 Ba zan yi alkawarin komai ba sai dai wannan: idan Allah ya ƙaddara, ke ce zan aura. ❤️ 🤲 Ina roƙon Allah ya sa ƙarshen wannan soyayyar ya zama aure mai albarka. 💍❤️ ♾️ A hankali, mataki-mataki… Insha Allah, ranar za ta zo mu ce: mun zama na juna. ❤️ 🥺 Abin da nake fata shi ne, wata rana wannan soyayyar ta koma aure. Insha Allah. 💍

𝐒𝐀𝐃 𝐒𝐎𝐔𝐋 🥺
𝐒𝐀𝐃 𝐒𝐎𝐔𝐋 🥺
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 27 November 2026 18:52:18 GMT
1370
268
2
6

Music

Download

Comments

aminou..yaran..mam
iLa 🇳🇪 :
🥰🥰🥰
2026-11-27 22:18:53
1
oneabdull0
Abdull,J002 :
😂😂😂
2026-11-28 01:32:27
0
To see more videos from user @abdul_vibe5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About