@aminuisyaku10: GWANIN SHA'AWA! ADAM A. ZANGO YA ƊAUKI NAUYIN AUREN DANSHOLI DA NAFISA! 😭❤️ Fitaccen jarumin masana'antar Kannywood, Adam A. Zango, ya ɗauki alƙawarin biyan sadakin auren jarumi Dansholi da abokiyar aikinsa, Nafisa, idan har suka yanke shawarar yin aure a tsakaninsu. 💍 Ba nan ya tsaya ba! Adam A. Zango ya kuma yi alƙawarin kama musu gidan da za su zauna bayan an ɗaura musu aure. 🏠❤️ Ka ji? Sadaki a kansa! Gida a kansa! Wannan shi ne ainihin babban mutum! Wannan shi ne shugaba na gaskiya! A zamanin da mutane ke tsoron taimako, Adam ya nuna mana cewa, idan Allah Ya ba ka, ka ba wa wani, Allah zai ƙara maka! 🤲 ALLAH YA ƘARA LAFIYA DA ARZIKI, ADAM A. ZANGO! Allah Ya ƙara maka lafiya, arziki mai albarka, tsawon rai cikin biyayya gare Shi, da nasara a dukkan al'amuranka. Allah Ya saka maka da alheri bisa irin taimakon da kake yi wa mutane, Ya buɗe maka ƙofofin alheri daga inda ba ka zato. ❤️🤲 Amin ya Rabbal Alamin! 🕌❤️ "ALLAH YA SAKA WA ADAM A. ZANGO"👇 Kuma ka yi sharing, duniya ta san akwai na kirki a Kannywood! #AdamAZango #Kannywood #Dansholi #Nafisa #alheri
Aminu Isyaku
Region: NG
Friday 27 November 2026 20:05:29 GMT
Music
Download
Comments
abdull kader baban soyaya :
❤️😁😂
2026-11-28 08:11:18
1
Auwal Mai jaka-jaka :
🥰🥰🥰
2026-11-27 20:24:24
1
To see more videos from user @aminuisyaku10, please go to the Tikwm
homepage.