@dantalewa05: #@ℤ𝔸𝕀𝔻𝕆𝕌 🇳🇪❣️𝕋𝔸ℤ𝔸 #frypgシ #foyoupage @binkaber #hausatiktok

Abdoul aziz nazirou
Abdoul aziz nazirou
Open In TikTok:
Region: GA
Friday 27 November 2026 20:41:54 GMT
3433
529
33
52

Music

Download

Comments

ibrahimmasud59
ABU ummulkhair❤️❤️🥰 :
ba a binmu bashin hujja indai sunnah manzon allah ne allah yagafartawa dr idris abdulaziz da iyayenmu
2026-11-28 05:15:24
4
mmaisaje.001
M MAISAJE :
Yanzu sun fara Kallon Allah ma ya raina Annabi
2026-11-28 04:45:26
5
saif_khan_kt
Saif Khan :
Dr Idris kaikadai gaiya ana zagin ka ana son ka Allah kaimana rahama cikin rahamarka
2026-11-28 01:07:45
14
hauwaaahmed
hauwaaahmed :
Allahu akbar. Allah ka barmu cikin sunnahn annabi Muhammad sallalahu alihi wa sallam
2026-11-28 05:14:35
2
adnan.coach0
Adnan coach :
Allah ya gafatawa malan
2026-11-28 04:57:40
3
a___mumin
A_mumin :
Allah y jiqan Dr tare d iyayen mu 🤲
2026-11-28 05:02:32
1
y.a.fagam
YKB :
Dr Tawhid gidan hujjah Allah yayi maka Rahma
2026-11-28 04:55:06
1
user9544047338813
al'afif :
allah yayiwa mahaifana rahama
2026-11-28 02:18:30
2
rabonomaoousmane
rabonomaoousmane :
SAW Allah ya jikan mallan da rahama
2026-11-28 05:33:27
0
napsongee5
محمدنافع السيد القراءي :
Allah ya jikan Dr. gaskiya bakaramin Rashi mun kayi ba
2026-11-28 05:19:23
0
baunan.gashaka
baunan Gashaka :
jazakalahu kaira Allah ubangiji yajikan Dr
2026-11-28 05:12:04
0
babanguidafashion
Baban guida fashion :
Allahu akbar
2026-11-28 05:21:17
0
user6105074265583
bashari aba :
Allah akadar Allah yajiakan Dr da Rahma
2026-11-28 01:41:30
0
abubakarmuhammmadumar
ASSIDDEEQ-M-UMAR⚡️⚡️ :
Wallahi haka suke yiwa mutane batattu kawai
2026-11-28 05:33:06
0
user62179998038161
AWAISU AUWAL HASSAN :
Allah yajikan Dr
2026-11-28 05:18:05
0
abdulfctequ
Abdullah :
Sunnah gidan hujja
2026-11-28 02:49:44
0
annouardankalla
annouardankalla :
Macha Allah
2026-11-28 01:04:26
0
musaquruciya
Musa Quruciya :
wato tarihi maimaita kansa kawai yake, wato su malamai tintini sunma gama da mas alar sun wuce
2026-11-28 00:06:58
6
bnismailkaware
Bnismailkaware :
Idirisu kai kadai gayya
2026-11-28 05:31:05
0
ahmadmustapha491
Ahmad :
wlh idan na kalli Nura nan Raina baci yake
2026-11-28 05:20:48
1
abubkrhadee
Abu-bakr hadee :
wato su mutanennan Allah ma basa ganin girmansa cikakke...kamar Annabi ma yapi Allah suke gani ko kansu daya
2026-11-28 05:10:30
0
the_wakili_pulse
Abba_wakili 🩺 :
wainnan mutanen duk so suke su rushe mana addini, ynx sun komo kan Alqurani
2026-11-28 05:15:30
0
user53012635846354
ManMusty :
Sungama da Hadisi zasu koma kan Qur'ani
2026-11-28 04:59:44
0
shamsukele1
Shamsukele :
sun gama yiwa Hadithi Gyara Yanzu sundawo Wurin Alqurani.
2026-11-28 04:08:10
2
shopvibesk
shopvibe :
Allah bayajin Kunya buga misali akan komai
2026-11-28 04:46:00
1
To see more videos from user @dantalewa05, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About