antaba aikomun abinci a kula tun 5 na yamma Amma nakasa bude kulan kusan 7 na dare haka nakira abokina yazo muka gwada abun yagagara haka nadauka naje wajen masu siyarda kuloli suka nunamun 😂
2026-11-28 10:48:19
4
A✨y✨s✨h✨a :
Wlh na bashi Abinci a ciki mukayi fada ce masa nayi ya kawo kular tukunna sai mu rabu 😂
2026-11-28 11:01:57
2
Handmade Abaya by sannai :
😅😅😅haka kulata 90k na saya yarinyar nan ta dauka kula saida tayi 4months ya kawo cikin satin nan
2026-11-28 09:58:59
4
LILLY 💕 :
Saboda arowa mukeyi 😂😂😂
2026-11-28 10:39:40
3
maryam gayu :
Kullu nafsin za’ikatul mautt🥹
2026-11-28 11:08:01
2
Dan alkali001 :
Bama dawo da kula gaskiya😂
2026-11-28 10:35:28
1
Assoumane Hadiza :
😂😂😂 gaskiye merci
2026-11-28 09:57:13
0
tymahabbah :
sai kiba kake abinka😅
2026-11-28 11:40:19
0
Fareeda💕💯 :
Wlh haka wani yamin kamar zanyi hauka
2026-11-28 11:44:59
0
Mai martaba 👑✅ :
😂😂😂 kash
2026-11-28 09:56:00
0
Belloty :
hhhh ta budurwan yayana tanan Da ITA nake siyo abunci yanxu a shago😅😅
2026-11-28 11:47:07
0
mijin yarinya12 :
Kudama ake yima hakan
2026-11-28 11:45:25
0
Binji cloth and more :
wai ance ka samu a mota 😂
2026-11-28 11:21:59
0
KAWU DM STITCHES & ENERGY LTD :
kuma hakane
2026-11-28 11:43:32
0
🥰USMANKOKO 💸💶🏦💧 :
Ai ni ko abincin ba a tabwa
kawo min ba bale narike kula😂😂
2026-11-28 11:45:17
0
fideeyhusaen :
Ai maman ne suke takuramana wlh😬😂😂
2026-11-28 11:36:59
0
SLEXZY🎀🦂🦂 :
😂😂 Abdul
2026-11-28 11:20:33
0
maryambello :
wlh Koh😂😂
2026-11-28 10:41:02
0
أبو عمار هوساوي :
ALLAH yasa mudache
2026-11-28 10:44:01
0
R🎀 :
Yanzu haka hali da nake ciki kena 😳😹😹
2026-11-28 10:45:31
0
sufeey07 :
yasin haka suke
2026-11-28 10:47:28
0
LeemartCuisine :
To ehmna 😂
2026-11-28 11:42:28
1
golden_mic_by_kikisidi1 :
batamu bace ta iyayenmu ce 🤣😂😂har yanzu anamoj gorin wata cooler da ex dina suka rike🤣🤣
2026-11-28 11:36:29
0
aishatuisah878 :
🤣 to ya kuke so ayi
2026-11-28 10:06:02
0
To see more videos from user @sirabdul_001, please go to the Tikwm
homepage.