Nifa wani lokachin idan na kalli yadda movement Dina yake har tsoron kaina nakeji.Banwani cika damuwa da mu'amala da mutane ba.
2026-11-28 10:24:46
7
@xco. :
Ni ko an gayyache ni wllh bazan je ba. Kuma banason kowa yazo nawa.😂
2026-11-28 12:36:17
8
IBSON JEGA E. WEAR 🌍 :
That’s me
2026-11-28 23:17:39
0
AbbatiSuleiman :
am sorry life 😭
2026-11-28 17:49:36
0
Abdulaziz Bashir :
Ni ko ka gayyace ni bana zuwa ballantana baka gayyace ni ba
2026-11-28 15:26:14
0
Abdulhakeem :
Your innovative thinking helped us solve a difficult problem. Thank you for bringing a fresh perspective.
2026-11-28 12:51:19
2
𝐼𝑛𝑑𝑒𝑙𝑖𝑏𝑙𝑒 ɪɴᴋ𓅓 :
Ni da assubah za'a dauramin insha'Allah!😂
2026-11-28 18:18:10
0
Aliyu Saeed Aleekhan :
mu auren mu na sunnah zamuyi Dan ranar aurena ma bazan zauna ba kasuwa zan tafi nadawo gida na sameta
2026-11-28 13:54:23
0
C boy :
wannan gaskiyane
2026-11-28 18:01:34
0
YOUNG :
wallahi Kuma
2026-11-28 13:18:32
0
👣SARDIQOUN👣 :
shine kawaii
2026-11-28 12:09:15
0
Home of peace 🕷🕸⛓️⚔️🧲🥊 :
right
2026-11-28 10:36:41
0
mustapha muhammad📈📊💪 :
2026-11-28 10:28:14
0
DG Awal 🥰 :
2026-11-28 10:44:15
0
Yusuf Muhammed811 :
to kai yanzu abinci ne marsalar ka
2026-11-28 17:34:12
0
Dawaki :
Idan duk daurin auren Duniya zakaje, muddin baka da Kudi idan naka yazo zakayi mamaki. Kawai kayi abin dazaka iya. Idan mutum ya gayyaceka kayi kokari kaje don Allah ba don kana tunanin dole sai yazo maka naka, Kuma duk yadda kake da mutum muddin bai gayyace kaba wlh kada kaje kayi zaman ka yafiye maka ko a gurin Allah.
2026-11-28 14:24:25
0
🥷💔No🩸Love🫡 :
🥰🥰🥰
2026-11-28 10:24:47
1
Alhaji Yawale 🙏⌚️😎🤙 :
🥰🥰🥰
2026-11-28 10:46:25
0
Khulthum :
😂😂😂
2026-11-28 22:20:18
0
PHAROUK XUWO21 :
🥰🥰🥰
2026-11-28 19:45:41
0
sulemanaliyu738 :
🥰🥰🥰
2026-11-28 13:14:14
0
Mujahit tella :
🥰🥰🥰
2026-11-29 01:02:17
0
Abdul Azizi Ussman issa :
🥰🥰🥰
2026-11-28 12:41:06
0
SAMBO YUSUF SALAME ONE SIDE :
🙏🙏🙏
2026-11-28 12:39:23
0
RAHMATULLAH :
اللهم اجعلنا من أهل القرآن الكريم
2026-11-28 18:38:19
0
To see more videos from user @muharyudin, please go to the Tikwm
homepage.