@khairat197: Kyakkyawar mace ba wadda take da kyau a zahiri kawai ba ce, a'a, ita ce wadda kyawun halinta, addininta da tsoron Allah suka bayyana a rayuwarta. Allah Ya sanya mu cikin mata salihai Ameen. 🤍

𝓤𝓶𝓶𝓾𝓵𝓴𝓱𝓪𝓮𝓻 💕
𝓤𝓶𝓶𝓾𝓵𝓴𝓱𝓪𝓮𝓻 💕
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 28 November 2026 18:15:32 GMT
364
240
19
19

Music

Download

Comments

user090255706
Binta Ali :
Allah yamiki albaraka my sister ❤️Allah yabamu iko hadici Qur'an
2026-11-28 18:43:21
1
abdullahi.ay8
Abdullahi Ay :
Kina abin alkairi Allah yasa kidore a haka
2026-11-28 18:38:14
0
abdoulazizlawali8
Abdoulaziz Lawali :
kamar ke kenan
2026-11-28 18:23:10
1
yusuf35689
mijin matar sa :
mace irin ki ba Allah ya yi Miki albarka yasa ki gama da duniya lafiya Allah ya kara basira ya kare ki da sharin mutanan banza MUNA godiya mar'atu saliha
2026-11-28 19:03:01
0
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Allah ka azurtamu da aure me albarka 🙏🥰
2026-11-28 19:16:15
0
son.iyaye
Isah maigari :
Allah ya baki miji aure na gari 🥰
2026-11-28 19:17:21
0
baba.doctq
Baba Doctq :
salallahu alaihi wa ahlihi wassalam ga ilimi ga kyau mijin yamore
2026-11-28 19:04:50
0
abubakarbabayara
abba :
Masha Allah hajjia gaskiya ne wannan magana Allah yayi muna maikyau
2026-11-28 18:53:53
0
user7256997303650
sanusi bello :
masha Allah.....
2026-11-28 19:07:45
0
binusmanthirtytwo32
USMAN BIN AFFAN :
Masha Allah kemah mace tagarice Insha Allah yabaki miji nagari 🥰🥰 mungode datuna tarwa ummulkhaer
2026-11-28 19:12:29
0
www.yusufibrahim
Yusuf Ibrahim :
s a w
2026-11-28 18:53:09
0
gullubbba
@ gullubba :
sallallahu alaihi wasallam
2026-11-28 18:59:37
0
antyfateeyamusamu
antyfateeyamusamu :
allah ya maki albarka
2026-11-28 18:55:20
0
user2313872243185
naziruyaua :
ameen Masha allah my
2026-11-28 18:54:13
0
user1269538139662
sagir Musa :
SAW
2026-11-28 19:07:43
0
nasirumohammed216
Nash one :
S a W ❤️❤️❤️
2026-11-28 19:10:32
0
sardauna70
Marwanu Alh Ya'u ⭐✨✨ :
Sallallahu Alaihi Wasallam
2026-11-28 18:53:48
0
sanibank4
saniBanki :
صل الله عليه واله و سلم
2026-11-28 18:52:44
0
shamaunu.abdullah
Shamaunu Abdullahi :
صلى الله عليه وسلم ءامين يارب العالمين
2026-11-28 18:48:37
0
rabilurabilu345
Rabilu.Ya370🤪🤟🤷‍♂️💔227🥷 :
s.a.w.🤲🤲🤲
2026-11-28 19:17:22
0
tijjaniabdullahi909
TJ koyaya 🤑 :
Allah ubangiji yasa muna rabon samu 🥹
2026-11-28 19:01:11
1
babson531
muhammadabubaka7428 :
Masha Allah ke mah ta gari ce ina son ki sosaii zaki aure ni 🫣🥰
2026-11-28 18:50:11
0
zadad60
ADKD 16 :
BMW
2026-11-28 18:49:43
0
nash.nash.deen2
Nash Nash Deen :
S A W ❤❤❤
2026-11-28 18:23:26
0
To see more videos from user @khairat197, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About