assalamualaikum Allah karawa malam lafiya Allah rufamana asiri duniya da lahira
2026-11-28 19:09:17
11
Jay Bash :
gaski'a neh malam Allah ya saka wah mahaipin muh da gidan Aljannah
wlh wajen aiki tare muke zuwa tare muke kwana duk inda zamu kamar abokai wlh har tambaya ake manah da gaske shine mahaipin muh sabida yadda yake rayuwa da mu
2026-11-28 21:51:38
2
Real Yaron Kirki clothing :
In sha Allah haka zanyi da rayuwar yayana
2026-11-28 22:02:01
2
2K ABAKAR SADIQ MD :
allah sarki ni babana yarasu allah😭😭😭😭
2026-11-28 19:58:08
4
kasimismail600 :
gaskiya kam, saidai a hanyan gona
2026-11-28 22:00:20
2
Gambo Burra :
Sai Dai a hanyar Gona wallahi
2026-11-28 23:48:46
0
iliyasu alhaji 12 :
Allah yajiqan iyayan ka da rahama tare da namu iyayan baki daya malam
2026-11-28 23:39:47
3
imrana waziri Qamshi :
Ya malam
2026-11-28 19:05:38
4
Hassane Abdou ibrahim :
Ma sha Allah
2026-11-28 19:02:47
2
A. Sadeeq Ayuba Tsangaya :
ALHMDLLH WLLH KULLUM MUNA TARE MAHAIFINAH DUK IDDA YAKE ZAUNA BURINSHII YA GANNI A WANN WAJEN ALLAH YA QARAWA IYAYENMU LPY DA NISAN KWANA
2026-11-28 22:43:33
0
IB,AHMAD😇 :
WNN GSKYN MLN ABINDA BAMA SAMU KENAN WLH 😔
2026-11-29 00:30:04
0
user7804760999925 :
gaskiya ne
2026-11-28 22:14:07
0
Sufiyanu Bello :
wlh mahaifina harnagama secondary munatare a lokacin kusan shekarata 17 Amma gsky Banda aboki 10 masu kyau Allah ya jikanshi Amin
2026-11-28 22:04:12
0
Rabi Alhassan :
Allah yasa mugyara
2026-11-28 20:07:16
0
@ummah193 :
wlh kuwa
2026-11-28 22:28:40
0
Abdul Turaki Gusau :
Gaskiya ni Haryanzu da yaro Na Nake Tafiya Ko ina
2026-11-28 23:13:04
0
ALKHAIRI COSMETICS CENTER 💄 :
Allahu akbar
2026-11-29 00:22:11
0
Umar Aminu :
wannan gsky ne mlm
2026-11-28 21:41:03
0
najib s fawan :
gaskiya NE malam
Allah kasamudacen ameen
2026-11-28 21:34:09
0
Sani provision store 🕋🕋 ✅✔️ :
Allah yabamu masu albarka
2026-11-28 22:03:32
0
OGA SAVIOLA GSH :
kwarai kuwa
2026-11-28 21:58:29
0
Muhammad B Marcelo :
Gaskiya Ne Malam
2026-11-28 21:37:22
0
Dan Alhaji :
Gaskiyane Malan Allah yasaka da Alkairi
2026-11-28 22:20:53
0
nasirusaminu446 :
allah yakara lfy
2026-11-28 20:31:16
0
To see more videos from user @sheik_ahmad_tijjani_grtm, please go to the Tikwm
homepage.