@sir_captain1: Borno Dum Biryani, Yan Borno shin kun karbi wannan 😂😂😂. Tom Alhamdulillah mutin 5 ne suka hada min kudi akayi wannan ciyarwa Allah ya sakawa kowa da Alkhairi ya biya wa kowa bukata damu baki daya Amen. #charity #nigeriatiktok🇳🇬🇳🇬🇳🇬 #alinfaqkhairfoundation
Sir Captain
Region: NG
Saturday 28 November 2026 19:31:13 GMT
Music
Download
Comments
❀𝒟𝒞𝒞♥𝒞ℒ𝒜𝒮𝒮𝒴♥ :
Gobe in Allah ya kaimu a ta Ina zaku tsaya ne?
2026-11-28 20:12:17
112
Crispy fara by Maman Huzaifa :
Har ga Allah ba almajirai kadai suke da bukatar wannan abinci ba har damu masu karamin ciki😅😂ya kamata kayi mana namu😁
2026-11-28 20:14:31
70
Royal_store_ng 🎀 :
Malam ta ina kuke tsayawa? 🥺zan gaisheku ne
2026-11-28 20:16:36
49
Rasmi :
500 homeless kid wayyo ni Allah yaushe malam bahaushe zeyi hankli ne yaran nan Allah ya dube ki yasa goben ku tayi kyau alfarmar annabi SAW
2026-11-28 20:43:37
6
HALAL EMPIRE :
me after receiving mine
2026-11-28 20:52:52
11
Meeerahmoha :
Location please xanzo da wuri
2026-11-28 20:32:50
13
Khadyluxe🛍️ :
Yafini iya girki Wllhy😭😂
2026-11-28 20:44:10
4
مريم ثاني محمد،🇳🇬🇸🇦🇸🇦 :
Allah sarki sai murna suke
2026-11-28 21:10:09
3
🌹Safiyya 🍁Tijjani🌹 :
Yashe zakazo kaduna raba irin Wannan dan Allah afadamin dakuma inda zaka tsaye
2026-11-28 21:24:25
2
Etsuyankpa :
looks very nice
2026-11-29 11:44:22
0
🦋✨miemies✨🦋 :
Ina saida abaya 😁
2026-11-28 21:17:47
1
MAMS EMPIRE :
Masha Allah Allah yasa a mizani 🥰
2026-11-29 05:49:58
0
sma—collection :
Gaskiya ka iya girki ko wata macen Albarka👍😄
2026-11-29 08:07:53
3
Ajusad and more :
sir captain location zaizo
2026-11-29 07:08:42
0
Treats by Rx :
Wllhi raina ya biya
2026-11-28 21:16:20
1
Shamsiya Lawali :
MashallAah
2026-11-29 03:24:19
0
All_Time_Spices_and_Tea :
Masha Allah 😍. Muna da ready to use biryani spice at affordable price
2026-11-28 21:03:22
1
Aminatou Luxe gift Packages🎁 :
Allah yasa aungul kake ga mar'atussaliha 😂
2026-11-28 21:28:49
1
kura :
sir captain Allah yamaka albarka tare da team dinka bakin daya.🥰😍
2026-11-29 09:17:15
1
Zakiyya's Collection :
please how can I reach you?
2026-11-28 19:38:17
2
Aisha :
Masha'Allah 💐
2026-11-28 20:51:50
1
mufeedah collection and snacks :
Dan allah gobe a Ina xakuyi saboda wallahi Xan iya dauko mijina mu tawo mu haww layi 😂kaga na huta da girkin dare
2026-11-28 20:46:57
1
fdeesbackup :
Wlh bansan me yasa nakeson cin abinci ka ba🥺a ina ale rabawa naje nabi layi
2026-11-28 20:11:41
2
Couture_by_maamah_rtw :
Hmmm banmasan meyasa na tsaya na kalla ba 😡
2026-11-28 20:12:46
1
AMUD SCENT and MORE 💙✦SNG✦ :
Sir captain inada kannai yammata guda 5 don Allah Kazo in baka daya😂
2026-11-28 22:12:28
1
To see more videos from user @sir_captain1, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.