@garkuwatv4: #kanotiktok #africa #arewa__tiktok #nigeriaarmy #labarina

Garkuwa  tv
Garkuwa tv
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 28 November 2026 21:27:36 GMT
57297
5005
256
216

Music

Download

Comments

maratussaliha8773
mar'atussaliha🩶🦋 :
Wlh yar anguwarmu ce. Take aure a rimin auzinawa daxuma akayi jana izar ta mutuniyar kirki ubangiji yajikanta sukuma ubangiji yatoni asirinsu😭😭😭
2026-11-29 09:04:44
24
fidausiyakubu
Meenal beauty make up 💅 :
wai dan Allah mu matan aure muna cikin gida ina zamusa kanmu anayankamu 😭😭😭😭😭😭😭😭😭 wlh jiya kasa barci nayi wlm
2026-11-29 06:42:31
81
user6337858854110
user6337858854110 :
Gaskia kano masifa ce haba jamaa
2026-11-29 08:47:42
9
user4015191516124
sadiya kaka uwar adashe :
Allah yarabamu da Kano lafia ka Maidamu Kebbi cikin koshin lafia Amin
2026-11-29 07:05:14
17
mamanjunior047
Maman junior 🇳🇬🇨🇮 :
Kano kano ku tsaya ku daidata tsakaninku da Allah
2026-11-29 07:33:49
12
aysheerrrr
China root natural :
Kaninta yazo? Allah ya jikan ta
2026-11-29 06:43:17
22
2sumeaij.27
@2sumeaij.2 :
Yaushe kuma akayi? Kudinga saka kwanan wata😭😭😭
2026-11-29 07:19:02
12
user1035251032511
FLAVORS DELICIOUS KADUNA :
kano kenan Allah sarki
2026-11-29 06:28:45
6
dalhatu2
Dalhatu-Ismail :
Kano! Kano!! Kano!!!
2026-11-29 07:30:52
6
abdulinternational911
Shara zaman Dan Sarki :
Kano again kai
2026-11-29 06:00:29
6
ramcyknas
7172 :
Allah yasaka mata Allah yajiqanta
2026-11-29 06:13:56
6
habibaabubakar191
Habibalo❤️ :
Inalillahi wa inna ilaihi raji un ya Allah kashiga tsakaninmu da mugu ya allah
2026-11-29 06:39:46
5
hajiyanfaraa0
matar mijinta ♥️ :
kano ne ko
2026-11-29 07:03:39
1
abiu0782
life :
kano ko bala'i wai ahaka akecewa katsina bamu da zaman lafiya hmmm
2026-11-29 08:32:43
0
khadija.umar422
Khadija umar :
Innalillahi wa inna ilaihi raji un Allah ya toni asirin wayanda suka kasheta😭😭
2026-11-29 06:04:12
17
user9237044997033
Hajiya Hauwa940 :
innalillahi wa inna ilaihim raji um Allah yajikanta da rahama Amiin duk wadda sukayi Allah yatuna Asirinsu Amiin
2026-11-29 06:34:20
5
teemah_68
Fateemah🦋 :
Allahumma Ajurni fi musibati
2026-11-29 05:46:59
5
shafiuabubakar508
shafiuabubakar508 :
innalillahi wa'inna ilaihirrajiuun hasbunallahu wani'imal wakeel
2026-11-29 05:02:44
8
abbasabdullahi3576
Abbas Abdullahi :
Allah yajikan iyaummi
2026-11-29 10:09:59
1
official_fateema_fulani
fateema_fulani_official :
Kano Kano Kano innalillahi🥹🥹
2026-11-29 09:28:39
1
aliyubhaidar01
UNCLE ALI FURNITURE :
Allah yai mata rahama
2026-11-29 09:32:55
4
meenaskitchenandmore
meena's kitchen and more :
wllh muna arean amman bamusaniba sai bayan magrib Allah ubangiji yay mata rahma yatona asirin wanda sukay😭
2026-11-29 09:09:54
2
fandaenterprises
A & F collection :
Masu cewa ba ruwan su da makota yanxu d bata mu’amala da su seta rube kafin asan t rasu Allah y jikan ta y gafarta mata y tsare mu
2026-11-29 09:17:54
0
nawwarah44
Nawwarah :
Kano kano kano why.
2026-11-29 08:17:58
0
mrsyaya34
mrs yaya 😍😍 :
innalillah wa innah ilaihin raju un Gaskiya garin kano babu tsaro wlh
2026-11-29 09:32:57
1
To see more videos from user @garkuwatv4, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About