to wai dan allah annabi Muhammad dami yayi sala a lokacin sa??hadisi ko kur'ani,?
2026-11-29 06:13:08
2
naziruumar2908 :
gaskiya yan business kuyi hakuri kubar malam yahaya masussuka dan baku iyawa dashi, dan wanga da yayyi tambaya ya nuna cewa baiyi zurfi cikin al,qurani
2026-11-29 07:26:06
0
Abd salam :
ولا حول ولاقوة الا بالله العلي العظيم
2026-11-29 06:47:34
1
Abba Garba :
Allah ya jikan malam masussuka ❤️
2026-11-29 05:14:47
1
Atzuma :
ALLAH ya jikan raiyi mallam Massusuka. Dan sako ALLAH mugodei
2026-11-29 05:22:04
1
Hallarou Kalgo :
Allah ya jikansa da rahama
2026-11-29 07:48:05
0
jafnice :
alqur'ani litafin Allah
2026-11-29 07:46:36
0
It's Haruna iceman :
subahanallahi, nidai nasan da al qur'ani kadai annabi yayi anfani dashi gujin mika sakon Allah, 🙏
2026-11-29 07:25:26
0
أبوبكر سعيد محمد 🇳🇪👈 :
الله اكبر ولله الحمد والشكر على نعمة الإسلام والمسلمين