Bawani mai tabbas yashi a dukka halitta kaf daga alif lamin kabincika har izuwa qaf kaje kaita bincike iza faragata fansab 🙏ai ba a samu baza a samuba suface
2026-11-29 22:18:44
2
Njitti Textiles :
Mu Manzon Allah kadai muke iya ganewa
2026-11-29 18:39:25
11
MI KUNYA 🤗 :
Ba Wani Mai Tabbas Yashi A Dukka Halitta Kaf Daga Alif,lamin Kabincika Har Izuwa Qaf Kaje Kayi Ta Binkice Iza Faragata Fansaf Aiba,asamu Baza,asamuba Sufa Ce 🥹❤️🙏🏻 DA IMAN ANNABIN DAII 🤍😊🙌🏻
2026-11-29 21:12:30
4
dankunu🦅 :
annabi ne ya fikowa dan haka mita yabonshi yabon da baza mudenaba har abada
2026-11-29 19:29:21
2
@ Abba Don :
shugaba aduba ruhi shugaba aduba Allah
2026-11-29 19:55:18
4
Hajj_khali_Namanzo :
Angon Aisha mijin khadija baban fatima Dan Amina ♥️
2026-11-29 16:17:25
4
r@m@d@n•K$💯✨✋ :
Zan fadi Zan fadi wata maganace Ince annabin mu shi yabayyana atakaice
2026-11-29 22:21:06
1
Abu Abdullah :
azuciya nake sonki ummi sayyada agidanku ne ake kyauta kadawo gobe aqarama batare,da gajiya ko gori,ba🥺🥺
2026-11-29 19:12:59
4
EM YIDIE🤕🦅 :
Kajani koginka 🥹. Kasha dani zuma 🙏
2026-11-29 19:57:16
1
Ujeeboy :
yarasulillahi kakuladani
2026-11-29 20:42:40
3
user6888448811412 :
Annabi Wanda duniyarga sambabu'irinsa 🥰🥰🥰🥰
2026-11-29 19:40:59
2
Fatima Abdullahi auwal :
mu hadu muyimasa sallama da siffar godewa
2026-11-29 21:12:04
1
Auwal :
annabine annabine annabine yhh
2026-11-29 19:46:20
0
𝓶𝓮 𝓼𝓪𝓵𝓪𝓽𝓲📿💯🕋🕋 :
labbaika ya ahidu labbaika ya wahidu Allah lamunce dawwamammiyar soyayyar shugaba ya shugaba kalamunce mana ziyararka محمدرسول_الله_صلى_الله_عليه_وسلم
2026-11-29 17:09:28
6
"YAR BABANTAH💞💞💞 :
sallalahu alaihi wasallam
2026-11-29 17:50:25
4
UMAR FAROUQ SHEHI TAJUL IZZI :
ya rasulullah
2026-11-29 20:28:32
2
voiiii2026 :
Ya zanbar haske na dau duhu me zanyi dashi
2026-11-29 20:36:36
1
sadiq ibrahim :
Mamallakin numfashin da ke gayami ahmadu yana gaban kowa
2026-11-29 19:52:26
4
zarah😍😍 :
Allah abunda kashirya🥰🥰😂
2026-11-29 18:00:12
2
rajah na sidi bash :
labbaika jamilu labbaika jamalu ya matabbata
2026-11-29 19:59:52
1
Bunga :
Da Wanda yadamu dashi muke iya zaunawa
2026-11-29 19:00:21
2
Zinnu Rayn✅ :
Yau kuka nake tayi Annabi rai yake kiraaa💯
2026-11-29 17:47:16
3
OGER-SADEQ🇳🇬🇩🇿🇲🇦🌎 :
tinda gaa abdahi yazo shikenan babutun magana a sa,ar nan
2026-11-29 16:12:35
2
To see more videos from user @all.round.lyrics, please go to the Tikwm
homepage.