😂😂Allah ne kadan yasan yaren danake kwabawa awakar nan
2025-06-04 08:38:10
47
Dr.Aslam Aliyu 001 :
Tankew have been looking for this 👍👍👍
2025-06-03 17:48:13
17
maryam d Muhammad :
wakar tayi dadi🥰🥰🥰
2025-06-03 20:11:40
17
NORTH KHALIL :
Mugun son wakar nan nakeyi wlhy😂
2025-06-04 23:35:38
19
Gaskiya ce :
idan ina jin wakar nan wani abu nake tunawa
2025-06-04 19:38:27
19
Meenat Sanee :
Wlh wakar tayi dadi allah mashi rahama 🙏
2025-06-04 18:03:50
3
ABUBAKAR MUSA302 :
Allah ya biya ka kyauta 🤣
2025-06-03 23:59:19
5
Robeendoor 🙂↔️ :
Yi ni fa cewa nake Allah y biyaka ka kyauta ka Kai da 🤣
2025-06-05 01:00:01
3
Abu bale :
cewa ya ke 'Allah ya biya ka
ka kyauta ka kai d'a'
2025-06-04 00:22:05
6
R'james :
Allah yajikam maza
2025-07-28 09:39:02
1
buharialhassanibr :
dan Allah complete din wakar nan nake so
2025-06-03 22:15:19
1
𝐇𝐚𝐫𝐮𝐧𝐚 𝐃𝐚𝐮𝐫𝐚𝐰𝐚✅ :
Dan Allah ya sunan wannan mawakin?
2025-08-01 14:07:36
1
ALKHAIRI TECH GLOBAL LTD :
waye??
2025-06-04 21:42:59
0
Abdul H Boy Global :
Rara yafi Shata
2025-06-05 01:40:59
2
DEEJAH KHAMIS COLLECTION&MORE :
Pls wannan mawakin yana raye kuwa?
2025-06-08 06:04:51
0
Matar Abbah🤍🕊️ :
wlh nadauka baleru me nama yakecewa😂😂
2025-06-23 23:24:15
1
UMAR ISHAQ 😎 :
wakar tamim dadi fah 😀
2025-06-03 22:21:33
4
Dc :
Maradi Guida
2025-06-04 22:44:01
2
sani abdulkarim :
Nidai waqar tamin inama nasami complete dinta
2025-06-19 20:41:08
1
MAUƊò...❌️💊🚬🩻 :
Baitoci🙏🙏Don darajar annabi k following dina nayi following back dinka/ki kmun like na mak A haka zamu kulla abota ta har abadan insha Allah mai dorewa nagode har ma da abokai yan comments section suyi hakan🙏🙏
2025-08-21 12:52:19
1
UNCLE ALI FURNITURE :
allahu akbar
2025-06-03 21:49:58
2
aliyusaminu678 :
wakar nan wata nutsuwa ta ke kara sa ni
2025-06-08 21:27:33
1
Naseersani :
shidae bakin gaskiyatae a bakin kasuwa yake yawo😂😂😂
2025-06-06 09:37:51
1
To see more videos from user @baitoci, please go to the Tikwm
homepage.