@eismaeilaadamshitu:

ASARBUH👊🏻👊🏻👊🏻
ASARBUH👊🏻👊🏻👊🏻
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 06 July 2025 09:22:37 GMT
664746
39845
2011
4434

Music

Download

Comments

jikan.ladan1
jikan ladan :
🤣😂😆duk wanda yayarda rigirigi baida hankali yamun like
2025-07-07 22:18:06
910
sadiq_rk
sadiq Rk :
bayan ya mutu waye yakawo lbr Kuma ?😂
2025-07-06 20:03:58
309
roukeez_beautymrs
roukeez_beauty :
Gaskia na gaji da kare rigi rigi…U re on ur own 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
2025-07-06 14:59:21
247
royalautointeriors
ROYAL AUTO INTERIORS :
tunda ka dankara mana ai dole kace dankari🤣🤣🤣🤣
2025-07-06 19:56:06
109
jayjameel02
Jameelah❤️ :
YANZU MUCE KARYANE KUMA ACE ANYI RASHIN KUNYA, KUMA ACE BAMA SON ANNABI😃😃
2025-07-10 10:32:19
36
medben_ch
yusuf yahuza free 🇵🇸 :
inji muriganyi dr idris yace ma karyatan banza yan 419 😂😂😂
2025-07-06 21:38:17
39
najibsaniado
Najib sani ado :
To waya samo labarin 😂😂😂😂
2025-07-06 14:07:37
71
mallambudelittafi
Butterfly 🦋 :
To ya akai zancen yafita 😂
2025-08-01 15:16:13
9
ubyda45
ubaidualhassanyah :
Na gaji da kare malam wlh😁
2025-07-06 17:12:10
20
userkc8gy2i7rb
Umayms :
Waya bada labarin.🤣
2025-07-06 19:15:48
18
aisha79876
aisha 🥰🥰 :
kaji mutuwa Mai capacity 🤣🤣
2025-07-08 19:20:07
35
noma_exclusives_ng
Noma_exclusives_ng :
Mutuminan watarana sai yayi ridda, trending ba hauka bane … Allah yasa mugane 🤲🏻
2025-07-06 23:31:18
27
sheriffabubakarsh
شريف بن ابوبكر بن شرف :
Shi ne ya bada labarin bayan ya mutu, ko Mala'ikan ne ?
2025-07-30 05:57:00
15
alkale002
MUHAMMAD :
Wallahi karya yake,haba
2025-07-06 13:18:10
17
botyphonestore1
CEOBOTYGLOBALCOMMUNICATIONS 🍏 :
Na Rantse da Allah karya ne
2025-07-06 15:28:58
28
alaji_musty_arewah
Alajî_mûsty_arewah :
allah ubangiji kajiqan dr idris 🙏🥹 dama yace wannan mahaukaci ne😁
2025-07-06 21:13:01
5
useeboydoleajimu
USEE BOY DOLE AJIMU :
kasongo yeye
2025-07-06 17:23:25
23
kb9benzama
يهوذا عيسي بلبس :
Wallahi kan rigirigi yana da motsi ko anki ko anso💯😂
2025-07-06 16:16:13
14
mal.kawu
Dansabee,u Couture :
am confused waiwaye yabada lbrin kenan
2025-07-06 21:04:55
5
huzaifadorayi
huzaifa maaji :
allah yatsinewa maikarya
2025-07-06 14:39:27
15
justicefarouk
Justice :
Danqari wannan babba ce 🔥
2025-07-06 19:04:25
7
abba_yakanawa
Aminu Abba Yakanawa :
Malam nima fa abun naka ya fara din karfi na😂
2025-07-06 14:16:32
6
muazzammuhammadaji
Muazzam Muhammad :
kuma walh muridai sun yarda😂😂😂😂 kai jamaa
2025-07-06 19:45:57
5
khalilkhalilkhali843
Khalil Khalil :
To wayabada labarin kenan bayan yamutu 😂😂😂😂😂😳
2025-08-01 22:17:56
6
shafiumagaji
Shafi'u magaji :
Naga gindin malam a comment 🤣🤣
2025-07-06 21:27:56
5
To see more videos from user @eismaeilaadamshitu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About