nima 15c ce a hannuna yau kwana 4 da siyanta gsky tanada saurin charge sosaiii masha Allah
2025-10-16 11:53:53
6
ks zamanee backUp :
inada Redmi 13 c 256 8ram
front camera dina ne yadaina aiki komiye ke janyo hakan pls duk Wanda yasan matsalar ya taimaka ya sanar dani
2025-08-25 22:28:31
3
Al Mansoorne :
Kuma Dan Allah da spark 40 da Redmi 15c wane yafi
2025-08-28 17:26:21
3
YOUNG SINGER :
Gsky kamfanin nan sun raina mana wayo ma wlh to ai babu wani different banda battey
2025-08-24 00:32:32
7
HOMEBOY :
but why 14c Yake hanging most time idan call Yana Shiga data abude yake yin irin wannan damiwan
2025-08-25 22:21:57
6
real Madrid FX📊 :
dama kawai kai nake jira
Allah yayi jagora
2025-08-21 21:34:40
8
ABDULFATAH MUHAMMAD WUDIL 🇳🇬 :
harna gano ta samsung A07 ce 💯
2025-08-21 21:51:02
13
F&S Beauty palace 💅👸 :
pls dan Allah daman fingerprint na waya yana daukewa a waya gaba daya??
2025-08-23 10:33:08
2
Abul Yasir :
13C duk ta fisu😂
2025-08-24 06:51:07
3
nuraddeen_🎮-CBC🎮 :
Oppo A72 5G
2025-08-26 09:07:10
3
Sadiq~🦅 :
Redmi note 13
is the best ♥️
2025-08-24 06:52:51
6
Mubarak Khalid :
don allah oga bayani akan Redmi 15 normal mai battery 🔋 7000 please 🙏
2025-10-28 21:37:10
2
abdullahiusman687 :
Masha Allah
2025-10-05 13:54:35
1
His Excellency 🤴 :
Kayi mana bayani akan redmi 15 normal
2025-10-28 18:30:51
3
ABU ILHAM :
Realme c55 fah
2025-08-26 18:54:53
2
Al Mansoorne :
saidai kanuna mana komai game da ita akwai daya ya rage filin earphone nata Yana samane ko Yana kasa nasan company Redmi sunada wnn hauakan babban waya sai a Saka filin earphone a sama Kuma
2025-08-28 17:20:35
4
Sadeeq Ibrahim :
Masha Allah
2025-09-30 00:11:24
1
aliyu hayodar :
done
2025-08-24 12:13:46
1
Modu kyari :
Masha Allah
2025-08-27 15:46:05
1
@BinSani :
me yasa redmi idan kayi minimizing nashi sai ya dawo baya
2025-10-05 22:45:29
2
@Ibrahimksm4 :
Masha Allah 👏🥰
2025-08-22 08:38:07
2
💫UA.SULEIMAN💫 :
iphone 13 pro problems
2025-08-25 01:39:01
2
Awaza jr :
Dan Allah Ina Siyan Waya Ne Amma Wane Yafi A Cikin
1. POP 10
2. Smart 10
3. City 100 Wane yafi Ina Son Siyan Waya ne
2025-08-22 00:17:28
1
To see more videos from user @degereji, please go to the Tikwm
homepage.